Lyrics

Godiya mun kawo ga yesu, babu wani kamar da shi Ibada mun kawo ga yesu, babuwani kamar da shi Wakar yabo mun kawo ga yesu, babu wani kamar da shi Rayuwar mu mun kawo ga yesu, babu wani kamar da shi Oh babu wani kamar da yesu, babu wani kamar da shi Oh babu wani kamar da yesu, babu wani kamar da shi Aii babu wani kamar da yesu, babu wani kamar da shi Oh babu wani kamar da yesu, babu wani kamar da shi Sabo da ni ka bada rayuwar ka, babu wani kamar da shi Sabo da ni ka sauko daga samania babu wani kamar da shi Ka bamu sabon rai ka bamu sabor waka, babu wani kamar da shi Ka bamu ceto ka bamu hikima, babu wani kamar da shi Oh babu wani kamar da yesu babu wani kamar da shi Oh babu wani kamar da yesu, babu wani kamar da shi Oh babu wani kamar da ubangiji, babu wani kamar da shi Oh babu wani kamar da yesu babu wani kamar da shi A gichiye ka ciche ni daga talauchi, babu wani kamar da shi A gichiye ka cice ni daga zunubi, babu wani kamar da shi Ka bani yanchi ka bani alheri, babu wani kamar da shi Ka bani zumunchi ka bani ruhu mai tsarki, babu wani kamar da shi Oh babu wani kamar da yesu, babu wani kamar da shi Oh babu wani kamar da yesu, babu wani kamar da shi Ooh babu wani kamar da ubangiji, babu wani kamar da shi Nace babu wani kamar da yesu, babu wani kamar da shi Yesu babu Yesu babu Yesu babu babu wani kamar da shi Yesu babu Aa samania babu, aa duniya babu Yesu babu Babu wani kamar da shi Yesu babuuu, eyananiyanaa babu wani kamar da shi Yesu babuu Nayeyanayanayayayah Babu wani kamar da shi
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out