Listen to Sunkimu (feat. London Boy Killer & Mahraz) by Ajasu Rapper

Sunkimu (feat. London Boy Killer & Mahraz)

Ajasu Rapper

Afro-Beat

4,530 Shazams

Lyrics

Is Ajasu on this one Voice of Abj London boy killer Kana ki ko baba? Sun ki mu Allahu ya so mu (Allahu ya so mu) Mun fi su Sun kasa kamo mu (sun kasa kamo mu) Addu'a mama ta hana su ga bayan mu Toh wane su? Su ji kukanmu Tsakaninmu dasu, fata ne sama da kasa Wai-wai-wai bankai ba Ban ce kuma na kai ba Masu hango mu Allahu ya so mu Masu hango mu Sun kasa gano mu Lamarin mu kun san daga Allah ne Dan dambo yace ni ai rapper ne Muna sakin kida kun san banga ne Share, in kin fesa turare Eh, mama (mamana ne mama) Oh, baba (babana ne baba) Sun ki mu Allahu ya so mu (Allahu ya so mu) Mun fi su Sun kasa kamo mu (sun kasa kamo mu) Addu'a mama ta hana su ga bayan mu Toh wane su? Su ji kukanmu Tsakaninmu dasu, fata ne sama da kasa Wai-wai-wai bankai ba Ban ce kuma na kai ba Masu hango mu Allahu ya so mu Masu hango mu Sun kasa gano mu Ba mu damu ba dan ka ki mu A cikin garinku an so mu Rabon mu dole sai an bamu Murna ake daga an gan mu See as we dey tall We dey run We dey give them party dey show And dem dey talk We dey run Say the boy don blow e dey choke Sun ki mu Allahu ya so mu (Allahu ya so mu) Mun fi su Sun kasa kamo mu (sun kasa kamo mu) Addu'a mama ta hana su ga bayan mu Toh wane su? Su ji kukanmu Tsakaninmu dasu, fata ne sama da kasa Wai-wai-wai bankai ba Ban ce kuma na kai ba Masu hango mu Allahu ya so mu Masu hango mu Sun kasa gano mu Wai-wai-wai ban kai ba Ban ce kuma na kai ba Masu hango mu Allahu ya so mu Masu hango mu Sun kasa gano mu
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out