Credits

PERFORMING ARTISTS
Abdallah Amdaz
Abdallah Amdaz
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Amdaz Productions
Amdaz Productions
Lyrics

Lyrics

Ahm ahm Kai Sultan kira man commander (eh) Mesa ba (da hadiya ki kai suna) Arare ruwan sallah kowa sha sai dai la haula (garai) Ina wuni, ina kwana (garai) Mu gaida wanda ke gaishemu (garai) Su kulba an fito barna me zaya kaiki gaisuwar bauna? (garai) Kulba na barna aka ce dani da duka ke aikin (garai) To a kira shahon, yaje ya zk da nashi 'yan tsakin (garai) Kai kurege fa, su zabi bata mai adon kora (garai) Wai ina mage? Kace mazuru anfito dindin (garai) Su aura mai dakon kaya, amala sannu sai aja baya (garai) Ruwa ruwa malam, ruwan bana yaci 'yan tsaki (garai) Ruwa, rawan tsari a kaiwa bunsurunga mai gemu (garai) Toh ku kira jaba, kuce ta daina sanya bakinta Wai ina karya? (garai) Masu shiga bakar rinka (garai) Ja ya fa, ja ya fadi (garai) Ja ya, ja ya dauka (garai) Ruwa ba sa'a kwando ba (garai) Hatsi ba sa'an kwaya ba Toh kuje ku fada ku kara dai muna ga Rabbi zamu sha dadi Gurkuwa dadi, Allah shi ya kagi mai dadi Ya bama dadi dadi, har muka san mu sha dadi (garai) Ba ka bani ci sai me? (garai) Ba ka bani sha sai me? (garai) Ka ci naka in ka so (garai) Na ci nawa dai-dai ne (garai) Kai mu gaida mai gaishemu, ko da baza ya amsa ba (garai) Ni banci amana ba (garai) Ni bafa rago ne na (garai) Ban kamar maketaci ba, ya za'a maidani bare ina A gidan dadi Allah ka bamu nairori mu sha zuma mu kwashi dai gara Mai abun dadi, duniya da wuyar zama (haba) Mai abun dadi kawo Marar abun dadi koma malam Mai abun dadi, dadi, dadi Mai abun dadi kawo malam Mai abun dadi, dadi, dadi Mai abun dadi kawo malam Mai abun dadi kawo (garai) Mai abun dadi sauke (garai) Mai abun dadi zauna (garai) Mai abun dadi, dadi, dadi, dadi, dadi, dadi Allah ka bamu nairori Mu sha zuma mu kwashi dai gara Ina? A gidan dadi Ku ci kan ku magulmata (kai) Ku ci kan ku mahassada Ban damu da ku ba, ni gurin Allah nake nema (haba) Mai abun dadi, duniya da wuyar zama Ku ci kan ku magulmata (kai) Ku ta kan ku mahassada Ban damu da ku ba, ni gurin Allah nake nema Mai abun dadi, duniya da wuyar zama Ina? A gidan dadi Mai abun dadi, dadi, dadi Mai abun dadi kawo malam Mai abun dadi, dadi, dadi Mai abun dadi kawo malam Mai abun dadi kawo (garai) Mai abun dadi sauke (garai) Mai abun dadi zauna (garai) Mai abun dadi, dadi, dadi, dadi, dadi, dadi Mai abun dadi, dadi, dadi Mai abun dadi kawo malam Garai Garai Garai Ka ragargaji ganga Sultani Maganar bana sai ta sha moli Eh mana, kai Garai Garai Garai Oh my God, Is Sultan on the beat Eh mana, za'a barsu ne?
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out