Listen to Tsaf (feat. DJ Ab) by Ngulde

Tsaf (feat. DJ Ab)

Ngulde

Hip-Hop/Rap

794 Shazams

Lyrics

Gamu mun daukaka Neman mu ake don mun gagara Muna da kudin mu bama bara In kudin bai kai ba bai kakara Ana party, ana party (Ngulde) Ana party, ana party Ana party, ana party Babban yaya ne da kannen shi Yanmata folawa suke da sun gan shi Labonoris (da wa?) Ngulde Ba na taba barin kai na ya kulle (um-um) Toh ga kidin rawan raba taku (eh) Wahala mai kashe bagu (eh) Abu dumu-dumu babu (toh!) A ce "Abu dumu-dumu babu" (wayyo!) Ana party, ana party (Cigaba da gashi sai ran sati) Ana party, ana party (Ba yarinya bace ba ta kusa kai 30) Abu ya sauwaka Da in zan shiga sai na jira an sauka car (eh!) Yanzu mun daukaka In zan fita in dau bike ko in dauka car Gamu mun daukaka Neman mu ake fa har Saudia Don mun shahara fagen duniya Gulman mu suke da mun bayyana Wai don mun fito Tsaf, tsaf, tsaf Mun fito Tsaf, tsaf, tsaf-tsaf Munyi fes Fes, fes, fes-fes Mun yi bul Bul, bul, bul-bul (wayyo!) Ana party, ana party (Cigaba da gashi sai mun goge) Ana party, ana party (Su muke ajimu daga nan har Chadi) Ana party, ana party (Baturiya ta gan ni ta kwada salati) Ana party, ana party (Ngulde ne da DJ Abbati) Gamu mun daukaka Neman mu ake fa har saudiya Don mun shahara fagen duniya Gulman mu suke da mun bayyana Wai don mun fito Tsaf, tsaf, tsaf Mun fito Tsaf, tsaf, tsaf-tsaf Munyi fes Fes, fes, fes-fes Mun yi bul Bul, bul, bul-bul Gamu mun daukaka Neman mu ake don mun gagara Muna da kudin mu bama bara In kudin bai kai ba bai kakara (wayyo!) Gamu mun daukaka Neman mu ake don mun gagara Muna da kudin mu bama bara In kudin bai kai ba bai kakara
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out