Lyrics

Nana Nanana Shine S James Abincin wani ai gubar wani Ci naka nima inci nawa Ai ance ba rowa ba Akwai kaddara, akwai jarabawa Inka fadi baba daure ka mike Ka dage ka nuna kai namiji ne Amma fa dhi arziki lokacine In lokacinka yazo, toh yanzun ne Manta da 'yan kwal uba Ba dan Allah suke sonmu ba Wa'insu fatansu ma Kullum muci gaba da shan wuya Allah ne ya canja komai Shi ke bani yake mani mai-mai In ka rike Ilahu ka gama komai Addu'a zata saya maka komai Manta da 'yan kwal uba Ba dan Allah suke sonmu ba Wa'insu fatansu ma Kullum muci gaba da shan wuya Manta da 'yan kwal uba Ba dan Allah suke sonmu ba Wa'insu fatansu ma Kullum muci gaba da shan wuya Ni bana so a rai na ni I dey hustle eveday to make money For this life brother get money Niba kudi har suna tsumani Baba ammafa kasan da haka For this life everybody fit to make am Better know your self my bro teenager Me I like to see a guy wey be hustler Dole ne ka san waye kai mutumina Ka rikita, ta rikita Abi no be doctor be likita Gbagidiba, bagidiba I no play me I stand gbidiba (I no play me I stand gbidiba) Manta da 'yan kwal uba Ba dan Allah suke sonmu ba Wa'insu fatansu ma Kullum muci gaba da shan wuya Allah ne ya canja komai Shi ke bani yake mani mai-mai In ka rike Ilahu ka gama komai Addu'a zata saya maka komai Manta da 'yan kwal uba Ba dan Allah suke sonmu ba Wa'insu fatansu ma Kullum muci gaba da shan wuya Manta da 'yan kwal uba Ba dan Allah suke sonmu ba Wa'insu fatansu ma Kullum muci gaba da shan wuya That mega producer on the big bang and bass Allah ne ya canja komai Shi ke bani yake mani mai-mai In ka rike Ilahu ka gama komai Addu'a zata saya maka komai
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out