Listen to Karshe (feat. Hairat Abdullahi) by DJ Ab

Karshe (feat. Hairat Abdullahi)

DJ Ab

Afro-Pop

751 Shazams

Lyrics

Duk karfi na ya tafi Jinin jiki na ya kare Hawaye ya zubo Kuma kece kika jawo haka After you told me That you will always hold me You broke a promise And I'm not blaming you I know you didn't wish for all of this to happen But I said it idan na fada (sai da na fada) In ba zamu kai karshe ba Kada mu fara (kar mu fara) In ba zamu kai karshe ba Kada mu fara In ba zamu kai karshe ba Kada mu fara (kar mu fara) In ba zamu kai karshe ba Kada mu fara (kar mu fara) Zuciyata duk ta sankare Duka hadda na duk an kankare Zan iso gare ki komin dare Da zan same ki ban yin sake Eh-eh-eh Soyayyata ni da ke (soyayyata ni da kai) (Yazo karshe) Soyayyata ni da ke (soyayyata ni da kai) (Yazo karshe) Zafin yaki ya tafi ashe da saura Kin shiga zuciyata, kin mini barna Na rasa yanda za nayi Ammah ni na dau laifi (sai na dau laifi) Abin yafi karfi na ni da kai (ni da ke) Iyayen ki basu son gani na da ke (da ke) Babu yanda za nayi Babu yanda za nayi Sai hakuri (sai hakuri) In ba zamu kai karshe ba Kada mu fara In ba zamu kai karshe ba Kada mu fara In ba zamu kai karshe ba (In ba zamu kai karshe ba) Kada mu fara (kada mu fara) In ba zamu kai karshe ba (in ba zamu kai karshe ba) Kada mu fara (kar mu fara) Zuciyata duk ta sankare Duka hadda na duk an kankare Zan iso gare ki komin dare Da zan same ki ban yin sake Eh-eh-eh Soyayyata ni da ke (Yazo karshe) Soyayyata ni da ke (Yazo karshe)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out