Credits
PERFORMING ARTISTS
Abubakar Sani
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Murja Yar Babaa
Composer
Lyrics
Eh nayi gamo da gamon kirki
Ta 'bata tabar hannu na
Nayi asarar maida dani, Murjanatu 'yar baba
Eh nayi gamon wata yarinya (Murjanatu 'yar baba)
Mai hakuri kuma mai kunya (Murjanatu 'yar baba)
Mai ladabi da biyayya (Murjanatu 'yar baba)
Amma nayi rashi na ganinta Murjanatu 'yar baba
Eh dama ace in ganta (Murjanatu bata nan)
Da naje nai bikonta (Murjanatu bata nan)
In zare 'bacin ranta (Murjanatu bata nan)
In aka ce ga zabina (Murjanatu 'yar baba)
Wa akace yaci zalinta (Murjanatu 'yar gata)
Dole naje nabi kadunbta (Murjanatu 'yar gata)
In share mata kukan ta (Murjanatu 'yar gata)
Zan iya juyo kayanta inganta 'yar baba
Eh nasan babu abin kushewa (Murjanatu 'yar baba)
Kyau nagani a gurin kowa (Murjanatu 'yar baba)
Allah yayi dubun baiwa (Murjanatu 'yar baba)
Kowa na dada wanke ki Murjanatu 'yar baba
Eh Murjanatu 'yar baba
Murjanatu bata nan
Murjanatu dan Allah maza kwance 'daurin 'boye
Murjanatu 'yar baba
Murjanatu bata nan
Murjanatu dan Allah maza kwance 'daurin 'boye
Murjanatu kece rana hannuna ya kare (gaskiya)
Murjanatu dogon tsauni kin kere mani (gaskiya)
Murjanatu zara ta wata a gari kinkayi haske (gaskiya)
Murjanatu dan Allah kwance mani 'daurin 'boye
Murjanatu 'yar baba
Murjanatu bata nan
Murjanatu dan Allah maza kwance 'daurin 'boye
Eh Murjanatu gobarar kogi kasheki sai Allah (nagode)
Murjanatu tozalin barkono tilas ne ai 'kwalla (nagode)
Murjanatu tsumagiyar kan hanya fyade yaro yai 'kwalla (nagode)
Murjanatu albashi sai kin yiwa talauci tawaye
Murjanatu 'yar baba
Murjanatu bata nan
Murjanatu dan Allah maza kwance 'daurin 'boye
Eh Murjanatu tambarin sarki a doka sai rintsawa (lallai)
Murjanatu zamanince ke tilas ne asa hula (lallai)
Murjanatu arziki kowa yasamu sai yai madalla
Murjanatu nagode na kwance ma 'daurin 'boye
Murjanatu 'yar baba
Murjanatu bata nan
Murjanatu dan Allah maza kwance 'daurin 'boye
Murjanatu 'yar baba
Murjanatu bata nan
Murjanatu dan Allah maza kwance 'daurin 'boye
Murjanatu 'yar baba
Murjanatu bata nan
Murjanatu dan Allah maza kwance 'daurin 'boye
Murjanatu 'yar baba
Murjanatu bata nan
Murjanatu dan Allah maza kwance 'daurin aure
Maza kwance 'daurin 'boye
Maza kwance 'daurin
Lyrics powered by www.musixmatch.com