Music Video

Murja Yar Babaa
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Abubakar Sani
Abubakar Sani
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Murja Yar Babaa
Murja Yar Babaa
Composer

Lyrics

Eh nayi gamo da gamon kirki Ta 'bata tabar hannu na Nayi asarar maida dani, Murjanatu 'yar baba Eh nayi gamon wata yarinya (Murjanatu 'yar baba) Mai hakuri kuma mai kunya (Murjanatu 'yar baba) Mai ladabi da biyayya (Murjanatu 'yar baba) Amma nayi rashi na ganinta Murjanatu 'yar baba Eh dama ace in ganta (Murjanatu bata nan) Da naje nai bikonta (Murjanatu bata nan) In zare 'bacin ranta (Murjanatu bata nan) In aka ce ga zabina (Murjanatu 'yar baba) Wa akace yaci zalinta (Murjanatu 'yar gata) Dole naje nabi kadunbta (Murjanatu 'yar gata) In share mata kukan ta (Murjanatu 'yar gata) Zan iya juyo kayanta inganta 'yar baba Eh nasan babu abin kushewa (Murjanatu 'yar baba) Kyau nagani a gurin kowa (Murjanatu 'yar baba) Allah yayi dubun baiwa (Murjanatu 'yar baba) Kowa na dada wanke ki Murjanatu 'yar baba Eh Murjanatu 'yar baba Murjanatu bata nan Murjanatu dan Allah maza kwance 'daurin 'boye Murjanatu 'yar baba Murjanatu bata nan Murjanatu dan Allah maza kwance 'daurin 'boye Murjanatu kece rana hannuna ya kare (gaskiya) Murjanatu dogon tsauni kin kere mani (gaskiya) Murjanatu zara ta wata a gari kinkayi haske (gaskiya) Murjanatu dan Allah kwance mani 'daurin 'boye Murjanatu 'yar baba Murjanatu bata nan Murjanatu dan Allah maza kwance 'daurin 'boye Eh Murjanatu gobarar kogi kasheki sai Allah (nagode) Murjanatu tozalin barkono tilas ne ai 'kwalla (nagode) Murjanatu tsumagiyar kan hanya fyade yaro yai 'kwalla (nagode) Murjanatu albashi sai kin yiwa talauci tawaye Murjanatu 'yar baba Murjanatu bata nan Murjanatu dan Allah maza kwance 'daurin 'boye Eh Murjanatu tambarin sarki a doka sai rintsawa (lallai) Murjanatu zamanince ke tilas ne asa hula (lallai) Murjanatu arziki kowa yasamu sai yai madalla Murjanatu nagode na kwance ma 'daurin 'boye Murjanatu 'yar baba Murjanatu bata nan Murjanatu dan Allah maza kwance 'daurin 'boye Murjanatu 'yar baba Murjanatu bata nan Murjanatu dan Allah maza kwance 'daurin 'boye Murjanatu 'yar baba Murjanatu bata nan Murjanatu dan Allah maza kwance 'daurin 'boye Murjanatu 'yar baba Murjanatu bata nan Murjanatu dan Allah maza kwance 'daurin aure Maza kwance 'daurin 'boye Maza kwance 'daurin
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out