Lyrics

Rana Ta haska baiwa Baiwa Ta haska kowa Rabbi ga zare na na saka ka bani baiwa Baiwa ta saka arziki ga kowa Rana Ta haska baiwa Baiwa Ta haska kowo Rabbi ga zare na na saka ka bani baiwa Baiwa ta saka arziki ga kowa Allah mamallakina dadeni kaimi In rika gwagwarmaya ba rikon makami In tsallake turakun mai haka rami Zaren mu mun warwaro Sakar mu mun yunkuro Allah mamallakina dadeni kaimi Rana Ta haska baiwa Baiwa Ta haska kowa Rabbi ga zare na na saka ka bani baiwa Baiwa ta saka arziki ga kowa Zan dafa miya ta kauna inba masoyi In dama fura ta kauna inba masoyi Inyo ado na kauna gare ka zanyi Zaren mu mun warwaro Sakar mu mun yunkuro Allah mamallakina dade ni kaimi Rana Ta haska baiwa Baiwa Ta haska kowa Rabbi ga zare na na saka ka bani baiwa Baiwa ta saka arziki ga kowa Tushen aure iyaye suke hadawa Domin in yayi dadi toh su akayi wa Inko ya bace toh su yafi tabawa Zaran mu mun warwaro Sakar mu mun yunkuro Allah mamallakina dade ni kaimi Rana Ta haska baiwa Baiwa Ta haska kowo Rabbi ga zare na na saka ka bani baiwa Baiwa ta saka arziki ga kowa Warware zare, abawa da kyan bayani Domin kadan ragewa wasu tunani Domin zancenka na kara tausasani Zaran mu mun warwaro Sakar mu mun yunkuro Allah mamallakina dade ni kaimi Rana Ta haska baiwa Baiwa Ta haska kowo Rabbi ga zare na na saka ka bani baiwa Baiwa ta saka arziki ga kowa
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out