Music Video

Sabuwar wakar umar mamason ft umar mb= yan mata
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Omar Musa Sulaiman
Omar Musa Sulaiman
Songwriter

Lyrics

'Yan mata Dakata kiji zance na Zuciyar ki kawai taji sako na Fitila kike mai haske قلبي na Nasan kin san cikon jin dadi na kece Ka so masoyi da gaske dan Allah Tunda so ba a masa lahaula Dariya zakayo ko kai kwalla So makaho baya gani Kuma baya saurare Kasa kasa suna bidar labarina Suna jira da tsammanin sakonni na Da dariya fuskar su in sunga hoto na Yan mata kece sullar dukka kunchi na Bani ganin ki ni da idanu na Ya haka ne? Kike zuwa a mafarki na Na kasa gane kallar ki ni da idanu na Ga yaudar da nake gani da abokai na Dama ki bar ni Dama ki bar ni Dama ki bar ni Dama ki bar ni Dama ki bar ni Miyasa wai baza na ganki ba Idanu kwalla suke zuba Dalilai baza su barni ba Dama zaki bar ni ki gaba As salam alaika farin masoyi Ita ce ta ke ce mini Yau ga ni a cikin kari kari Dan Allah zo ki sanar mini Kina sillar rabuwa da dukkanin masoyi wanda ya kaddami Nazamo mujiya cikin mutane so ne ya ja mini Kece hagu ke ce dama na Kina zuwa mini a mafarki na Ina ganin ki a madubi na Tsakar dare ko ko tsakar rana Dama ki bar ni Dama ki bar ni Dama ki bar ni Dama ki bar ni Dama ki bar ni Mi yasa wai baza na ganki ba Idanu kwala suke zuba Dalilai baza su bar ni ba Dama zaki barni ki gaba
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out