Lyrics

Ina da vibe Ina da Ku jira zuwana (ku jira zuwana) Zan shigo da mata (zan shigo da mata) Zan shigo da Dj (zan shigo da Dj) Zan shigo da kayan shaye-shaye (ah) Ku jira zuwana (ku jira zuwana) Zan shigo da mata (zan shigo da mata) Zan shigo da Dj (zan shigo da Dj) Zan shigo da kayan shaye-shaye (ah) Ku kira Sulwizzy (ku kira Sulwizzy) Ya kira 442 (ya kira 442) Su kira man Ziya'u (su kirawo Ziya'u) Casun anfara (casun anfara) Am jeje dan Allah karfe nawane partyn nan kuawa? Amm karfe biyu ne amma already mu muna wajen muna jiran zuwan ka One for dagash One for balu One for Arab the money You know we gat the money If you wan come go tell your Mommy Muna nan muna gida ana gida ana dakaki Toh, sai ya raka ki Toh, soja da kaki Ku jira zuwana (ku jira zuwana)
Writer(s): Abel Enenche Abba, Aminu Lawal Dan-musa, Mcdaniel Danjuma Nnonah Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out