Lyrics

A tsakanin mu ni da ke Babu sabawa Bakon zuciyar ki ne ni Gani nan zaune Bako na mun rabu Barka da zuwa Soyayya a zuciya ta Kai ka girka wa A tsakanin mu nida kai Babu sabawa Amman ya kake hakan Kamar ba ni ce ba Kyakkyawa kina rikita na kasa ganewa Ashe kece kike kidimani Ina ta dubawa Nai kokarin na gyara gani na Amman na kasawa Guguwar so a ciki na shige Zuciya ta saitawa Ana ta mini tambaya Wai mi ke damuna? Ni kadai nasan kallar ruwan cikin kwatani Da sannu labarin zai fara A cikin rai na A sannu alkhairi zana gina Ya shafi dangi na Kai ne mafarkin wasa mu hade tun watan watarana Sai yanzu ranar ta cike gurbin zuciya da ta zauna Lissafi na ya cike Damuwa kin korai min A sannu sannu na sani hanyar zaki nuna min Kana ta kwashe kayan ka garai ni ba ka sake dawowa Wai minayi ne? Wai minayi ne? Ni kake ta kushewa Gashi na koyi san ka a zuci amman kana ta fadewa Ka tausaya wa rayuwar da ta saba da juraiwa Kamar ba dani kike ba Zancen ki bai shafe ni ba Kamar hauka kikayi Ni maganar ki bata dame ni ba Zance na Zance na Bayanai na dukka naka ne Komai na na fada maki Ki damu da shi dukka siriri ne Rayuwa ta da ke ta dace ba da wata a gefai ba Dan ka kyale ni Dai na kushe ni Zo garan zauna Ma'auwi mai nai maka ne Nafisa taka ce In dai da alkawari Kuma bamu sabawa Indai a soyayya ce Nafisa taka ce In dai da alkawari Kuma bamu sabawa Indai a soyayya ce
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out