Lyrics

Ohhh Nanana Your ready now Rabboy on this one Yeah yeah Kaunar danake miki wallahi baby ba bazan daina bah Nison danake miki wallahi babybazan fasa Bah ni tin da naganki wallahi baby ba zan juya bah ehh Soyayya Wasu sunce ruwan zuma ce Soyayya Wasu sunce ruwa guba ce Ehh Soyayya Ninace ruwan zuma ce Ehh Kibani nasha baby Kibani nasha lady Kibani nasha baby Kibani nasha Sarauniya zinariya tunaninki nake dare da safiya Ehh Dare da safiya Ina tunanin ki sai nai ta dariya Wasu sunkace nazare Soyayya akace Kadace wasu sunce wai nanace Eh Wai nanace Sonda kike min wai karya ce Kifada musu ai mun dace So beautiful bata da pimples Yarin yar gashi tana da dimples Every time she is on my mind Baby girl come give me wine Baby girl you are on my mind Baby girl come give me wine Kaunar danake miki wallahi baby ba bazan daina bah Nison danake miki wallahi baby Bazan fasa bah Ni tin da naganki wallahi baby ba zan juya bah Ehh Soyayya Wasu sunce ruwan zuma ce Soyayya Wasu sunce ruwa guba ce Ehh Soyayya Ninace ruwan zuma ce Ehh Kibani nasha baby Kibani nasha lady Kibani nasha baby Kibani nasha Sonda nake bazan dai nabah Har abada baza murabe bah Baby taho gakuje ra zaunah Ehh gakuje ra zaunah Every where you go me i go follow Baby girl me i say hello Zankai maka da madina Zankai ki gurin mama nah Baby girl nabaki amana So beautiful like rihana I will love you dare da bana Baby girl come dance a gaba nah Kaunar danake miki wallahi baby ba bazan daina bah Nison danake miki wallahi baby bazan fasa bah Ni tin da naganki wallahi baby ba zan juya bah Ehh Soyayya Wasu sunce ruwan zuma ce Soyayya Wasu sunce ruwa guba ce Ehh Soyayya Ninace ruwan zuma ce Ehh Kibani nasha baby Kibani nasha lady Kibani nasha baby Kibani nasha Every time she is on my min Baby girl come give me wine Baby girl you are on my mind Baby girl come give me wine
Writer(s): Rab Boy Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out