Lyrics

Ko cikin duhu Ko cikin dare Bazan ji tsoro ba Mai Ceto Oh ya Yesu Masoyi Na Ko a Dutsen Ko cikin kwari Kana tare dani Eh eh, Masoyi Na Ko cikin Yaki Ba Zaka yashe niba Masoyi Na, Eh eh, Masoyi Na Hai na kira Sunan Ka You heard my voice And You lifted my head Eh eh, Masoyi Na Mai Taimako Na, Mai Taimako Na Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji kunya ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Mai Taimako Na, Mai Taimako Na Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji kunya ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Ko acikin duhu Ko cikin Dare Bazan ji tsoro ba Eh eh, Masoyi Na Ko cikin yaki Ko cikin yunwa Ba Zaka yashe niba Ya Yesu, eh eh Masoyi Na Kai ka zanshe ni Daga aikin duhu Masoyi Na Ai Kai Ne mai fansa ta Duk wanda ya kira Sunan Ka Baza yaji kunya ba Masoyi, Hai kai Ne Masoyi Mu Mai Taimako Na, Mai Taimako Na Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Mai Taimako Na, Mai Taimako Na Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Ba zan ji tsoro ba Mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Kai Ne Mai Taimako Na Mai Taimako Na, Mai Taimako Na Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji kunya ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Mai Taimako Na, Mai Taimako Na Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji kunya ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out