Lyrics

Oya baby come my way I go take you to my friends I dey wan show you to them I hope say I no go make you vex Dan Musa yazo da waka Prince production Da ina shan taba ita ce tazo ta hanani Da ina yin fada ita ce tazo ta hanani Da ban jin magana ita ce tazo ta seta ni Na feye yin rigima ita ce tazo ta gyara ni Kuga cikakken da kauye nake da (Haka nake ba karya) A andikaina komai cin masara Nazo gari ni na waye na zata Ashe akwai saura na ma a gaba Kaunarki tai mini yama-yama-yama-yama-yama-yama Kaunarki tai mini yama-yama-yama-yama-yama-yama Inkiki wallahi kwata-kwata-kwata-kwata-kwata-kwata Mai kinki zamuyi kaca-kaca-kaca-kaca-kaca-kaca Kin gyara sunana Kin gyara tinanina Kin fidda ni rana Ni sanki fa ai yayi ma Samunki na huta Don na dada ma girma Yadda kika shiga mini rayuwata Kika mini gata Nabar kan titi da rana Na daina fama Dole ince miki yama-yama-yama-yama-yama-yama Kaunarki tai mini yama-yama-yama-yama-yama-yama Inkiki wallahi kwata-kwata-kwata-kwata-kwata-kwata Mai kinki zamuyi kaca-kaca-kaca-kaca-kaca-kaca Oya baby come my way I go take you to my friends I dey wan show you to them I hope say I no go make you vex Dan Musa yazo da waka Yama yama Yama yama Yama yama Yama yama Yama yama Yama yama Yama yama Yama yama It's Prince on the mix
Writer(s): Danmusa New Prince Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out