Lyrics

Wayyo, wayyo, wayyo Suna na dangata ne oo Idan na yi maka laifi dan uwa, mu zauna mu sasanta Idan kinyi mini laifi (mu zauna mu sasanta) Tell me am sorry oo (mu zauna mu sasanta) And I will tell you am sorry oo (mu zauna mu sasanta) Mu yafewa juna oo (mu zauna mu sasanta) Ban da rikon juna (mu zauna mu sasanta) Forgive me and forget oo (mu zauna mu sasanta) Banda rikon juna (mu zauna mu sasanta) Halin yafiya mukeso (halin yafiya nada kyau) Halin yafiya nada kyau (halin yafiya mukeso) Halun yafiya nada kyau Halin yafiya nada kyau (halin yafiya nada kyau) Yafiya Allah yakeso (halin yafiya nada kyau) Mu yafe a yafe mana (halin yafiya nada kyau) Mu yafe wa juna (halin yafiya nada kyau) Aboki ka rikeni a zuciya (haka) Baka san yaushene rana ba (toh) 'Yar uwa kin rikeni a zuciya Baki san yaushe ne rana ba Dan uwa ka rike ni a zuciya Baka san yaushene rana ba Bamu san rana ko sa'a ba (bamu sani ba) Yan uwa mu yafewa juna Halin yafiya mukeso (halin yafiya nada kyau) Halin yafiya nada kyau (halin yafiya mukeso) Halun yafiya nada kyau Halin yafiya nada kyau (halin yafiya nada kyau) Yafiya Allah yakeso (halin yafiya nada kyau) Mu yafe a yafe mana (halin yafiya nada kyau) Mu yafe wa juna (halin yafiya nada kyau) Halin yafiya nada kyau (halin yafiya na da kyau) Mu yafe, mu yafewa juna Mu zauna mu sasanta da juna Mu yafe mu yafewa juna Mu zauna mu sasanta da juna Mu yafe mu yafeawa juna Mu zauna mu sasanta da juna Mu yafe mu yafeawa juna Mu zauna mu sasanta da juna Kar ka rike ni azuciya oo Kirani mu sasanta Idan nayi maka laifi dan uwa (kirani mu sasanta) Haka Allah yakeso Kirani mu sasanta Kirani mu sasanta In ba ka yafe mini ba, toh yaya Allah zai yafe mana Allah ba zai yafe maka ba Idan na yi maka laifi dan uwa, mu zauna mu sasanta Idan kinyi mini laifi (mu zauna mu sasanta) Tell me am sorry oo (mu zauna mu sasanta) And I will tell you am sorry oo (mu zauna mu sasanta) Mu yafewa juna oo (mu zauna mu sasanta) Ban da rikon juna (mu zauna mu sasanta) Forgive me and forget oo (mu zauna mu sasanta) Banda rikon juna (mu zauna mu sasanta) Halin yafiya mukeso (halin yafiya nada kyau) Halin yafiya nada kyau (halin yafiya mukeso) Halun yafiya nada kyau Halin yafiya nada kyau (halin yafiya nada kyau) Yafiya Allah yakeso (halin yafiya nada kyau) Mu yafe a yafe mana (halin yafiya nada kyau) Mu yafe wa juna (halin yafiya nada kyau) Halin yafiya nada kyau (halin yafiya na da kyau) Halin yafiya mukeso (halin yafiya nada kyau) Halin yafiya nada kyau (halin yafiya mukeso) Halun yafiya nada kyau Halin yafiya nada kyau (halin yafiya nada kyau) Yafiya Allah yakeso (halin yafiya nada kyau) Mu yafe a yafe mana (halin yafiya nada kyau) Mu yafe wa juna (halin yafiya nada kyau) Halin yafiya nada kyau (halin yafiya na da kyau)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out