Lyrics

Eh zan baki lokacina Inzo mu zauna dake Ahahah, ahahah Zan baki lokacina Inzo mu zauna dake Nima zan baki lokacina Nazo mu zauna dake Eh mana Eh ni rayuwa na mallaka gareki koda Lambu muje dani dake mu tsinki gwaba Mu zagaya, mu kewaya, mu sa a roba Fatan ganinki shi nayo fita ukuba Ina farin ciki, danai gamo dake Shine yasa na bata lokaci na zauna dake Eh akan ki ne, nayo kuka a zuciya Kaunarki duk cikin jiki bargo da jijiya Zaton da nai wa so ashe akwai bakar wuya Bazana barki ba koda da yar tsimagiya Kece manuniya, cikin idaniya Yarda dani kawai kiyo na baki lokacina Ya mai farin jini kece, hasken idaniyata Ya mai farin jini kece, nasa a zuciyata Ya mai farin jini kece, farin ciki na raina Ya mai farin jini kece Eh ina son na zamo naki, masoyinki Mafarkin dana ke yi a sila taki Kalamai masu dadi daga bakin ki Kece tawa ta farko nafi kaunarki Kisani a ranki hannun damar ki Nidai zan fada zan kara, in zan rayu sai dake Ahh ha Shidai lamari na so mujaddadi ne Duba kiga dani da ke muna kama ne Debo ruwa kiban nasha sinadari ne Rana tana zuwa ashe abin rabo ne Mukwan gida daya, dake mu kwai kwaya Rabon ka naka ne koda yana kasar waje Ahaha ahaha Kin sace ziciya Ahaha ahaha Kin sace ziciya Ahaha ahaha Kin sace ziciya Ahaha ahaha Kin sace ziciya
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out