Credits

COMPOSITION & LYRICS
Auwal Isah
Auwal Isah
Songwriter

Lyrics

Ina San ki bani dama Kizo muje mu gaida mama Komandah boiya Ina San ki bani dama Kizo muje mu gaida mama Ko hankalina ze kwanta Soyayyah ta Ke kadai zan ba Acikin mata Kena zapa Kekkyawa kuma yar gata Ina san ki zama uwar yaya na Soyayyah ta Ke kadai zan ba A zuciyata ba wata ya Hmmm yeah Yarinya ta ahh Yarinya ta ahh Gurl you they Pepe me like rodo Gurl you they high me like kolorado Ke nagani baby ke na hango Anywhere you go gurl I go follow Ni bazan barki ba Ke nagani na zapa Ni bazan kyele ba Ni dake har abada haaa Ni bazan barki ba Ke nagani na zapa Ni bazan kyele ba Ni dake har abada haaaa Ina san ki bani dama Kizo muje mu gaida mama Ko hankalina zai kwanta Sarauniya yar gata Ganinan ni nazo oh Gurinki ni nazo oh Ki bani love oh oh Yarinya ta Gurl you they Pepe me like rodo Gurl you they high me like kolorado Ke nagani baby ke na hango Anywhere you go gurl I go follow Ni bazan barki ba Ke nagani na zapa Ni bazan kyele ba Ni dake har abada haaa Ni bazan barki ba Ke nagani na zapa Ni bazan kyele ba Ni dake har abada haaaa
Writer(s): Auwal Isah Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out