Listen to Mace by Mr442

Mace

Mr442

Afro-Beat

21,331 Shazams

Lyrics

(It's the gaskid ovizta on the beat) Eh mace, mace 442 Emalawawo combey Ah yiii Yin shine, yin shine Mun san darajan mace Mace-mace A kanta sai mu mace Mace-mace Muna da uwa mace Mace-mace Illahu kaban mace Mace-mace Mace-mace Mace-mace-mace Suyi mana fate-fate Mu sha fate-fate-fate Mace-mace Mace-mace-mace Suyi mana fate-fate Mu sha fate-fate-fate In da matsi kibar shi Ai karki sake ki bishi Ke fa din, duba kan ki da kyau Zaki ga kina da kyau Duba kin cika mace Sai ma kin sa lalle Ko kin sa yar kallabi Ko menene za ya bi In kin fada dole ya ji Sannan ace kin iya girki Kina da kirki Akan ki bai da birki Kaman bita-zaizai Sai dai ya biki bindi Dan yasan darajar mace Mun san darajan mace Mace-mace A kanta sai mu mace Mace-mace Muna da uwa mace Mace-mace Illahu kaban mace Mace-mace Mace-mace Mace-mace-mace Suyi mana fate-fate Mu sha fate-fate-fate Mace-mace Mace-mace-mace Suyi mana fate-fate Mu sha fate-fate-fate Muce suyi mana fate musha Muyi masu fate-fate Gidan da ba a yin fate Mun san gidan da zamu je (Toh kai!) Mace mai hakuri Wata tara ta dauka Gata da nakuda Sannan kace baka tausayin mace Baka ganin jikin ta ne Kaga ina yabon su ne Dasu muje gidan biki Kai ina ovizta? Kira matan minister Muje gidan biki Biki-biki Ana lamarin da mu Kai Ziya'u Mace-mace Mace-mace-mace Suyi mana fate-fate Mu sha fate-fate-fate Mace-mace Mace-mace-mace Suyi mana fate-fate Mu sha fate-fate-fate (fate)
Writer(s): Abdulkarim Mubarak, Mubarak Abdulkarim Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out