Lyrics

Mmm mmm mmm Uhh uhh uhh Oh yeah yeah Kaunar ka tafir ruwan zuma Yesu mai ceto na Kana biyan bukata na Kulum kulum Kaunar ka tafir ruwan zuma Yesu mai ceto na Kana biyan bukata na Kulum kulum Blessings like a shower Each and every hour I know no be by my power yeah Uhmm uhmm Blessings like a shower Each and every hour I know no be by my power yeah Uhmm uhmm Yesu daga ciki har waje ka gane ni Ina yi kira ka amsa min Ina kwapsa ka yafe min Sanna duka awaye ka share min A lokoci da dama Mi agu sa na nan Aguh da dama Tsafe, rana da rai uba na Kaunar ka baya kyalai ni In fama Yesu ka na lura da ni Mai ta da ni Kullayomi ka na nan da ni Ba ka taba yashe ni ba Ba ka taba kyalai ni So ko mun tafiya bisa In war mutuwa Tsoro ba ya buga zuciya Domin mun san taro ka na nan a ko ina Yeah yeah yeah yeah Yesu daga ciki har waje ka gane ni Ina yi kira ka amsa min Ina kwapsa ka yafe min Sanna duka awaye ka share min A lokoci da dama Mi agu sa na nan Aguh da dama Tsafe, rana da rai uba na Kaunar ka baya kyalai ni In fama Yesu ka na lura da ni Mai ta da ni Kullayomi ka na nan da ni Ba ka taba yashe ni ba Ba ka taba kyalai ni So ko mun tafiya bisa In war mutuwa Tsoro ba ya buga zuciya Domin mun san taro ka na nan a ko ina Oooh kaunar ka ah Kaunar ka tafir ruwan zuma Yesu mai ceto na (yesu mai ceto na) Kana biyan bukata na (kana biyan bukata na) Kulum kulum (kulum, kulum) Kaunar ka tafir ruwan zuma Yesu mai ceto na (yesu mai ceto na) Kana biyan bukata na Kulum kulum Blessings like a shower (blessings like a shower) Each and every hour (each and every hour) I know no be by my power yeah (I know no be by my power) Blessings like a shower (blessings like a shower) Each and every hour (each and every hour) I know no be by my power yeah (I know no be by my power) Kaunar ka Kaunar ka tafir ruwan zuma Yesu mai ceto na Kana biyan bukata na Kulum kulum Kaunar ka tafir ruwan zuma Yesu mai ceto na Kana biyan bukata na Kulum kulum Blessings like a shower Each and every hour No be by my power yeah Blessings like a shower Each and every hour I know no be by my power yeah Blessings like a shower Each and every hour I know no be by my power yeah Blessings like a shower Each and every hour I know no be by my power yeah Uhmm uhmm
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out