Lyrics

Mu cika burin soyayya Tunda munyi aure na sunnah Mu cika burin soyayya Tunda munyi aure na sunnah Komai yai mafari ai zayayi karshe A so mun zuba jari, a yau muka kwashe Hakuri ki cika buri, ai ta murna ashe Fuskar ki da annuri, domin so ne dashai In Allahu ya tsara da dai hasashe Zaka tadda msoyinka a duk inda yake ku zauna Mu cika burin soyayya Tunda munyi aure na sunnah Na yarda yawwan kwana ke tadda lokachi Abinda yake rai na Shi zanyi tsokachi Ba a cire rai ga rabo so al barkachi Aure mukai na sunnah yau zami amarchi Na yarda da kai ka yarda ni Cikin aminchi Zo ka zamo min jigo a gidanka zan zauna Mu cika burin soyayya Tunda munyi aure na sunnah Ha ha hee ha Mu cika burin soyayya Tunda munyi aure Mu cika burin soyayya Tunda munyi aure na sunnah Farko da sarki Allah zan fara wa Munyo godiya Allah zai karawa Na sa da salatin nuru sai da manzo nawa Habibi babban Zarah san ka ban dainawa Aure sunnar ka nuru in takama Aure sunnar ka nuru munyi riko dan mun dace Mu cika burin soyayya Tunda munyi aure na sunnah Du'ai ai kullum zamuyi domin dacewa Tunda an cika mana burin mu mi godewa Allah ya saka ba kai ba tabaiwa Zanyi kokari dukkan farinciki in samarwa Zan maka girki mai dadi dukkure wahala Matar aure taka ce na gode Allah
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out