Top Songs By Abdul D One
Credits
COMPOSITION & LYRICS
abdulkadir tajuddeen
Songwriter
Lyrics
Prince with this
Prince production
Alkali ni ne mai warware matsaloli
In an saba zan dai daita, alkali, (alkali)
A bangaren soyayya ina kawar da kiyayya
Sannan ina daidaita tsakanin ma'aurata, (alkali)
Bangaren tura sakon waya, saurayi ko budurwa baku iya ba
Ku wanko kafa kuzo gida ku samai ni, (alkali)
Ko kana so kai tsari yarinya mai kyawu idan ka kasa taho ka fada mini ni, (alkali)
Ha-ha-ha-ha
Ha-ha-ha-ha
(Alkali)
(Alkali)
(Alkali)
Ga alkali yazo, alkali yazo, ga alkali yazo
Ga alkali yazo, alkali yazo, ga alkali nazo
Tunda nasan ka na gane kai na a kauna
Babu abunda yake shigen duhu a kwakwalwa na
Mai ilimi sani da sanarwa malami na
Zaki rikon tarrin ma biya, nagani da ido na
Ni da na san ka na morai kuruciya na
Kai ke bani gudunmuwa dan gyara kalamai na
Naji anayi ma lakabi da alkali
Wanda yake war ware kullin masu dan kwali
In kura ta kai kura kai kake mata kulli
Kai ke sa wa mutum natsuwa har a samu dalili
Kazama ni, nazama kai
Babu wani misali
Kinzama ni nazama ke
Ba wani misali
Ah ah, eh eh
Ah ah, eh eh
Ah ah, eh
Kana da dalili, nima ina da dalili
Kana da dalili ne
Kina da dalili, nima ina da dalili
Ina da dalili ne
It's prince on the mix
Ad music studio
Lyrics powered by www.musixmatch.com