Lyrics

Ad music studio Rub master Abdul D One Abdul D One Ina cikin labarina, na sakoki har tarihi na, zan kai ki dukkan dangi na Dolle ki fir fito fallai Ina yawan bayanin ki gurin abokanai gaki Kin iya saka jan baki Da tozali da dan kwali Gani a kan dalilin ki, kina gaba ina binki Har ta kai akan sanki ina iya manta salloli Da magana cikin baki na Ta dade tana damu na Na gaza in rufe sirri na Dake nai tozali a ido na, lalalala A yai, a yai, a yai, yaraye yaraye A yai, a yai, a yai, yaraye yaraye Nananana nanaye nanaye Nananana nanaye nanaye Yan mazari ni na mitar dukkan hanzari Bani guri ko so daya kiman wani guri Sakan sikari ba a saka shi cikin gishiri Ki bani gari in baki tukuichi na naira dari Hubbi hubbi kece kalbi Kece kalbi, sarauniyar yan mata A yai, a yai, a yai, yaraye yaraye A yai, a yai, a yai, yaraye yaraye Nananana nanaye nanaye Nananana nanaye nanaye Na fito adon gari A ce dani ga agon ki Da na hangon kawayen ki na kan sako zan gan ki Sha lailai na kina Kano da Kaduna Duk dangin ki suna yaban hali na Yan mata na waccha nake wa kauna Tun asalin ma bata kiran suna na Ya-ya-ya Ya-ya-ya Ya-ya-ya, ya How mix baby
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out