Lyrics

Abdul D One Rub master Abdul D One Ad music studio Allahu mai iko da yayo dare rana Sarkin da ke saka so a zuci ya samu gun kwana Shi ya zama silla a wake har nayo suna Ina da labarin da zan baiwa masoya na Kan wata soyayya Da dan sikari jiki kona Allah sarki so, mai saka zuciya kuka Ni dai ya sani na zauce har nayo hauka Tun ina kwalla na kasa shiru sai kuka Na rayu da so na watta diyya muradi na Waccha ta zama ji da gani na ba dare rana Allah sarki so, rayuwar mu da ita in na tunna Sai nayo dariya ko kwalla tazo idanu na Allah sarki, ita ce ta fara tausai na Allah sarki, ita ce ta fara kauna na Allah sarki, ita ce ta chanja komai na Allah sarki, ita ce ta gyara hali na Woo, woo ho ho Wayoo, Aisha tana kula da ni Kan so ma ita ke siya mini In nai ciwo ta bani magani Dukkan yan uwan ta kowa ya san dani Yayan ta ne yace Aisha tai rabo da ni Banda sana'a banida ko sisi mai za tayi dani Kuma tana so na Kuma tana ji na A cikin ran ta Wayyo, Aisha Nahirin jikina bawani karfi, karfi Komai yana bulai man, kamar kwananen kifi Rashin masoyiyata tamkar na fada wani raffi Babu abunda yake min dadi Jiki dukka ya dau zafi Soyayya Soyayya ce Soyayya Soyayya ce Soyayya Soyayya ce Soyayya Soyayya ce
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out