Lyrics

Let be justice for all Kubamu hakin mu, kubamu hakin mu Kubamu hakin mu, kubamu hakin mu Kubamu hakin mu, kubamu hakin mu Kubamu hakin mu, kubamu hakin mu Ai hakin mu ne, ai hakin mune Ai hakin mu ne, ai hakin mune Ai hakin mu ne, ai hakin mune Ai hakin mu ne, ai hakin mune Zan fada ne a fili babu wani batun sa labule Komai ya cakube lifsafi ya dagule Muna ta wahalan wa kwakwan da cikin an kwakule Leaders of tomorrow ai har yau din ma na mune Matasa, kara zube babu aiki Da wuya ka bambance tsakanin 'Da da mahaifi, ba wuta, ba ruwa Asalin barayin ba su ke kamuwa titin mu duk ramuka Ba ishahen abinci a gari sai tsadar kwanuka Asaran rayuka, up north This insurgency in the region Where am from the worst enemy is religion We re waking glory of true Africans returns, this can be us Explain to the capitalist world is obvious They lack direction in the policies How can we adopt devalued currencies Let be justice for all Kubamu hakin mu, kubamu hakin mu Kubamu hakin mu, kubamu hakin mu Kubamu hakin mu, kubamu hakin mu Kubamu hakin mu, kubamu hakin mu Ai hakin mu ne, ai hakin mune Ai hakin mu ne, ai hakin mune Ai hakin mu ne, ai hakin mune Ai hakin mu ne, ai hakin mune Shin ko wane irin halin muke ciki Seems like say muna makoki suke biki Ga tsada layi a gidan mai sai kace bamu da arzikin man fetur Ga yan black market da mai kacha-kacha akan tebur I find the troof aban kebur,hurt spend both to the people Animals kept say to human separable from the evil Barayi nata fashi da makamin gwanatI Kabila na tasan wa kabila don gonaki Cin national cake din sai masu uwa a murhu Idan ba a jirgi ba basu zuwa garinmu Makarantu sai yajin aiki ba biyan albashi Zamanin nan gaskiya ya zama miyan madaci Da suka same mu, suka damemu, muka zabesu, sai suka yayemu Zasu dawo gobe ai yanzu ko mun ganesu Let be justice for all Kubamu hakin mu, kubamu hakin mu Kubamu hakin mu, kubamu hakin mu Kubamu hakin mu, kubamu hakin mu Kubamu hakin mu, kubamu hakin mu Ai hakin mu ne, ai hakin mune Ai hakin mu ne, ai hakin mune Ai hakin mu ne, ai hakin mune Ai hakin mu ne, ai hakin mune Everything seems head top 'cause they cheris resistance Treating the masses like they do not merit assistance But let the worst be done they cannot bury existence No not the whole of it but clears is the difference Da ba yanzu bane 'Dan jin adinma sun aza, ba za'a canzu bane Parka nanmu dake, this is the weak speak All the principal lasping all well that's simply Because through services absent Victimise burder strategy of how they fill-up That wasn't the plan before we voted you betrayed us Ga yunwa ga rikici rayuwa ba jikinshi Da kai kace sukasa su tsare maka ko a 'ka-'ka Yanzu ne kasan kar su zo gaisuwa ba ilimi we need justice World is really expensive we need justice Maiduguri, Adamawa, Kaduna and Jos please Let be justice for all Kubamu hakin mu, kubamu hakin mu Kubamu hakin mu, kubamu hakin mu Kubamu hakin mu, kubamu hakin mu Kubamu hakin mu, kubamu hakin mu Ai hakin mu ne, ai hakin mune Ai hakin mu ne, ai hakin mune Ai hakin mu ne, ai hakin mune Ai hakin mu ne, ai hakin mune Ai hakkin mune, saboda haka kubamu hakkin mu Hakkin mune, saboda haka kubamu kubamu
Writer(s): Bulus Luka Madaki Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out