Lyrics

Ki bayyana, ki bayyana Ka bayyana, ka bayyana Ki bayyana, ki bayyana Ki bayyana yan mata Ki bayyana duk a inda nake Mu dinga ganin juna Kullum a cikin kewarki nake Koda a cikin baccina Ka bayyana duka a inda nake Mu dinga ganin juna Kullum a cikin kewarka nake Koda a cikin baccina Eh komai yayi farko zaya wuce Idan a kayo hakuri Akwai dadi bayan wahala (ki bayyana) Sauyi kanzo wa mutum tamkar Zuwan sanyi da zufa Ga wanda akaiwa ko'in kula (ki bayyana) Aure ne tushen soyayya Idan dai an daure Ba'a yin komai sai da sila Domin tarihi zamu kafa Ni dake Gurina dai kullum kizamo Uwar 'ya'yan na Ehh da kai daya zana kashe fitila Idan mukayo aure Na dama maka fura da zuma Da safe muyo tsare In zaka fita zan ma rakiya Zuwa babban zaure Gami da tukuici da murmushi Da jin dadin angona Eh abinda nasan bayka san sa Ayi nasa zan kaura Da nai isha a masallaci Na daina zaman hira Sai dai a gidana ni da amarsu Mai kyawun sura In mike kafa ina baki labaren almara Nishadin kan fuskarki nake bida a idanuna Na samo nima wanda yake sharan kukana Ai nine na more da kalar matar aure na Na dace da miji na gari Inuwa a gurin 'ya'ya na Dake zana tafi tare Duk inda zan je Zana raka ka sau da kafa Gida harda waje Muje, muje, muje tare dake Man boy on the mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out