Music Video

Ali jita - Tauraruwa video
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ali Jita
Ali Jita
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ali Jita
Ali Jita
Songwriter

Lyrics

Sultan with the beat baby Rana haskar gidana Ga farin wata na zara Rana mai haske komai na duniya Idaniya da gani ba tambaya Ga yar dagwas-gwas taka da lafiya Taurarowa mai haske samaniya Ruwan abin so kowace nahiya Farar diya lizamin zuciya Ina yabanki kin iya kwalliya Kina da kima Allahu yasani Ke nake so kema kin sani Kinyi haske matar zamani Ina da sa'a kowa yasani Ki gode Allah gode Annabi Irinku kune yayin zamani Zuciyata tana tafarfasa A zatona ai ke zan rasa Da gari-ii-ii Da gari sai nasha falasa Kin amince kin mini kwarkwasa Sanu yar hutu sama koh kasa? Matata yaya zan rasa? Ke kayi wa yaya tarbiya Maman Affan kina nan lafiya? Kin kula da gida da lafiya Ba dare kuma babu safiya Ramadan me kama dani yake Da Farid me son zance yake Watakil ma malami yake Kama da maman Muhiba take Yan uwana sai maganar suke San da nake mata ma na daban yake Aisha-Aisha' yar auta take Suna na kakata akasa mata In tayi kuka sai a kula mata Raino kikeyi dare da safiya Yaya sun girma da kwari Peak 456 growing up milk in zasu karya Suna kanana har suka girma Sun kara kwari sunyi hazaka a makaranta Matata na gode miki Matata na sara miki Ki sha peak 456 growing up milk Ka sha za'a girma da karfi Ku sha yara suyi kuzari Mu sha muyi fasaha da karko Ki sha peak 456 growing up milk Dashi diya suka girma Ku sha sun girma da kwari Sanan sun girma da wayo Ku sha peak 456 growing up milk Ku sha peak 456 growing up milk
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out