Lyrics

(Sanity Beats) Baby shaukin soyayyah nake ji jiki na na mini kwasha-kwasha Nima shauki nake ji jiki na na mini kwash-kwash Baby shauki nake ji jiki na na mini kwasha-kwasha Na miki kwasha-kwasha, ni kuma na mini kwash-kwash Ba za'a kai ki ba, wajen kwalliya da kyawo banga kamar ki ba Kin iya shagwaba, da fari da idanu yane ba zana so ki ba So asalin kowa, halitta ce da har yau banga kamar ta ba Na saba dake, idan kika barni ba zan moru ba Hubbi wani abu na mini ciwo Kaga ta nan ne yake mini yawo Zo nan kusa-kusa sauki jawo Sai da kai nishadi na zai dawo Rufani ka saya ni In nayi fushi ka goya ni Ko'ina ka nuna ni In har ba kai to bani Hubbi, shaukin soyayyah nake ji Jiki na na mini, baby jiki na na mini kwasha-kwasha (Sanity production) Dani da kai amana ce, soyayyar mu bana maka kwange Samu guri ka hakimce, tsakanin mu ba batun kwange Auren mu ya kusa dani da kai, daga yau ka fara yin kirge Kaine sanyin idanu na, ba abinda ya rage Wanda ya so ka kaima ka so shi don Allah Kukan gyarai sai dai in daren sa ya tsala Sauran yanmata dukan su zan kai bola Ke dai tawa kin sanya zuciyata na kwash-kwash Baby shaukin soyayyah nake ji jiki na na mini kwasha-kwasha Nima shauki nake ji jiki na na mini kwash-kwash Baby shaukin soyayyah nake ji jiki na na mini kwasha-kwasha Na miki kwasha-kwasha, ni kuma na mini kwash-kwash
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out