Lyrics

Nagode Nagode Kaii Sannu Sannu Sannu Sannu Anywhere where you dey date anyone (sannu) Daga can (sannu) Daga nan (sannu) A gaba, baya (sannu) An ci kwalliya (sannu) An gaidake gimbiya (sannu) Ga tafiya kamar biri (sannu) Hmmm muskule (sannu) Uwar gida sannu da aiki (sannu) Anbiya sadaki, yanzu soyayya zan baki (sannu) Na dauke har daki (sannu) Eh mana taka a hankali (sannu) Na miki alkawari (sannu) Wato yarinya ke zanbi (sannu) Oh my one and only (sannu) Makiyanmu Masu gudu su gudu Masu surutu su surutu Amman nidai banda fada (sannu) Kuma duk da haka (sannu) Kar wani dai ya taba mini baby (sannu) Kar ma a gwada Me put you in the hustle Allah ka taimaka (sannu) An riga an rubuta (sannu) Maganinku gashi kusha (sannu) Ruwan bagaja-bagaja (sannu) Kai dai na jawo kasha (sannu) Toh babban magana (sannu) Ya dauke a kaishi gida (sannu) Bye-bye hater (sannu) See you later (sannu) Monalisa (sannu) Nice to meet ya (sannu) Bye-bye hater (sannu) See you later (sannu) Monalisa (sannu) Nice to meet ya Lalle, lalle, lalle, lalle Baby big yansh like Yetunde And she got a hair like Yetunde And she give me like Yetunde Even from a distance you can hear the sound eh How I make a bad girl sing for me Bad girl like Stephnie And she give me like Stephnie Ni nasan tasani Itama tasan nasani 'Yan gulma sannu Tun daga rana na ga sannu Can somebody to find for you Kar wani dai ya taba mini baby (sannu) Kar ma a gwada Bye-bye hater (sannu) See you later (sannu) Monalisa (sannu) Nice to meet ya (sannu) Bye-bye hater (sannu) See you later (sannu) Monalisa (sannu) Nice to meet ya (sannu) Sannu Sannu Sannu Sannu Sannu Sannu Sannu Sannu Sannu Sannu Sannu Sannu Sannu Sannu Sannu Sannu Sannu
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out