Lyrics

Farin masoyi na samu Ya gama mini komai (DJ SB on the beat) Da ke kadai Na fara soyayya Da kece kadai Na kulle soyayya Na fara soyayya Zan kule soyayya Yayinda kai ya karkato Dukanin yawo ke komawa Abinci idan an dafo Dole ne ayi kwashewa Masoyiyata kin hadu Kaunarki tasa na katu A zuciya Son ki ya dadu A Son ki ba zancen gudu Dawisu kece wajen ado Son ki nake daidai gwargwado Dake nake yi dukan ado Dana jiki na masoyiya Na fara soyayya Na kule soyayya Kaine madubi na idona Tunda ka zama zabi na Farin ciki nata bayyana Son ka matsayin jari na A zuciya kayi sansani Kaine a kullum nake gani Ciki na samari kayi gwar jini Kaine kowa yake gani A kanka ni banda damuwa Samunka yasani nutsuwa Farin ciki nata hauhawa Masoyi na tsarke shakuwa Sarauniya ta Kin dade a zuciya ta Matsayin ki guna Ya zarce su fahimta A zuciyata gaki Babu mai ganin ki A chan ciki nasa ki Babu hanun dazaya tabo ki Kin sanyaya mini raina Kin sa ina ji da kaina In har dake a soyayya Wallahi nagama warke In dakai babu kishin ruwa Samunka ni bani da damuwa Kazo gareni sa'in da zuciya Tayi dimuwa Samunka ne akwai dalili Ni dakai munyi misali In nai rashin ka wazana dauka Har ma yabani gata Ke kadai Na fara soyayya Kece kadai Zan kulle soyayya SB on the mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out