Lyrics

(Wayyo na kamu) Na fara soyayya shikenan (Dee Nass Production) Ta faru ta kare shikenan Na fara son yar yarinyar nan Ta faru ta kare shikenan Na fara kaunar dan yaron nan Wayyo ta faru Dan yaron nan Ta faru ta kare shikenan (Na fara soyayya shikenan) Kalmar so dadin sauraro Na fara yin sa yana ban tsoro Naji har sadauki na wa horo So ya saka duka a gaban taro Sarki ne shi Mai gwada izzar shi Ba mai kada shi Don karfin ikon shi So kenan Ta faru ta kare shikenan Na fara son yar yarinyar nan (Wayyo na kamu) (Na fara soyayya shikenan) Naga yar budurwa ta sace ni Take kyanta naga yana ruda ni A raina kibiya na son ta ya soke ni So na ambata kuma ta tanka ni Haka nai murna ni Don ta raya ni Kuma ta nuna ni Har aka gane ni Tun rannan Ta faru ta kare shikenan Na fara kaunar dan yaron nan Wayyo fam-fam-fam Yanzu tunda na samu amini na Shi zana mallaka wa so har kauna Rai na baka fansa a tukwici na Kar kama ka fama mini ciwon na Yin haka illa ne Suffar mugu ne Dafin sa masifa ne Mai sanya maraici ne So kenen Wayyo na kamu Na fara soyayya shikenan Ta faru ta kare shikenan Na fara son yar yarinyar nan Ta faru ta kare shikenan Na fara kaunar dan yaron nan Wayyo ta faru Dan yaron nan Ta faru ta kare shikenan (Na fara soyayya shikenan) (Dee Nass on the mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out