Lyrics

It's Ahmerdy Yakamata ku bar ni In zaiyano manufa ta Nayi dakon soyayya Ammah ban bayyana ba (Big Bang Bass) Ji mana yan mata Soyayya manufa ta Ai bugun zuciya Kece mai sarrafa ta Ido na ke ya gano (Ke-ke) Baby tawa (Ke-ke) Ke nake marari (Ke-ke) Bani son bar ki (Ke-ke) Ido na ke ya gano (Ke-ke) Baby tawa (Ke-ke) Ke ya gano (Ke-ke) Bani son bar ki Sa ni a zuciya Kauna zuciya Zan kira ki "Habibiya" Muradin zuciya Toh masoyiya ta gani Abokai ne sun zuga ni Sun ce min na barki Ammah ni fah ba zana iya ba Soyayya haka ne A rayuwa so mai son ka ne Tashi kizo yar mama Amana ta ki rike yar abba Toh sannu da aiki yan mata Tauraruwar mata Zana shimfida tabarma Taso ki zauna ga inuwa ta Habibiya Hasken zuciya Masoyiya na I love you baby Ido na ke ya gano Baby tawa Ke nake marari Bani son bar ki Ido na ke ya gano (Ke-ke) Baby tawa (Ke-ke) Ke ya gano (Ke-ke) Bani son bar ki Bikin mu dake yazo Ga visa ma ta zo Zamu keta hazo ni da ke Sai garin manzo (Baby) Bikin mu dake yazo Ga visa ma ta zo Zana keta hazo ni da ke Sai garin manzo Habibiya Hasken zuciya Masoyiya na I love you baby (Ke-ke) (Ke-ke) (Ke-ke) (Ke-ke) (Ke-ke) (Ke-ke) (Ke-ke) (Ke-ke)
Writer(s): Ahmad Gambo Salman Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out