Lyrics

Namenj Dashe na tokar shashi na Ga furen sa yayi luf-luf bisa kai na Dashi naje nayi bankwana Babu shi cikin rai har kalbi na Dashe na so yayi yabanya Inuwa ta ganyen dole ta sanya Tasa sukuni ga masoya Inuwa ta ganyen in sun zauna Masoyiya lale-lale Muje gida gaida iyaye Masoyi na duba, duba Kaunar ka ta sa ni tsumayi Idan kina wannan zancen Kamar na zubda da hawaye Hawaye Hawaye Makamashin rurin kauna Yayi garwashi zai kone rai na Ka taimaka linzami na Zo ka agaza ya mai bege na Ka bani zaoben ka masoyi In saka a hannu na zan juyi Akan ka ni bana shayi Alkawar na dauka ni zan nuna Cininniki ke sa shayi Shimfida ta kauna kar kiyi sauyi Gwalan-gwatso ni bana yi Manufar dake rai na zan nuna Masoyiya lale, lale Muje gida gaida iyaye Masoyi na duba-duba Kaunar ka tasa ni tsumayi Idan kina wannan zancen Kamar na ni zubda hawaye Hawaye Hawaye Makamashin rurin kauna Yayi garwashi zai kone rai na Ki taimaka ya mai so na Zo ki agaza ya mai bege na Bege na Bege na I say bege na Bege na
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out