Lyrics

(It's Kwaro the awesome producer) Kwaro ne A bani ke in zarce kowa Gamo da ke alkhari, kece fitila A bani ke in zarce kowa Gamo dake alkhari ne, kaine fitila A zahiri kece ta farko Dani dake za muyi karko Dadin shi kosai a hada da koko Kamun fara ko shi sai da soko Dani dake ayi mana baiko Na samu mai sona ni ban shan wahala Gidan mu zan ce kai ne gwani na Kai ne ka zamto jarumi na Kaine kake cire damuwa na Rashin guna ba'a gane kai na Dani da kai muyi zaman lumana Ka zama haske a rayuwa kaine fitila Dake kadai zan kare rayuwa Jinin jiki ka zama da'uwa Tauraruwa maganin damuwa Kaine kake min maganin kishin ruwa Da ni dake mu farrake, baza na so ba A bani kai, farin ciki nayi maraba Masoyi zo rike ni Zo ka jani Ka kaine ka mallake ni Boye ni kar su kar ni Ba sukuni Gare ka zani zo ni Duk wanda zai taba mini ke Zan bada rai na fansa gare ki so ne sila
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out