Listen to Kauna (feat. Iptihal) by Cdeeq

Kauna (feat. Iptihal)

Cdeeq

Pop

4 Shazams

Lyrics

(MT high) Cdeeq A rayuwa ta na fada wani yanayi Soyayya data sani cikin nazari Dare da rana kullun ina tunani Da masoyin da nakeso yasandani Yaushe ne 'karshen wahala ta Yaushene zaki san manufa ta Zuciya ta sanki take Zahiri begen ki take Nida kai soyayya ta hada Zuciya ta sunan ka take kira Ga duhu da haske yau rana zata fita Juyo masoyi karka barni cikin damuwa Nida ke soyayya ta hada A zuciya ta sunanki take kira A duhu da haske yau rana zana fada miki Ya masoyiya karki barni cikin damuwa Mutuwa bazata raba ba Ajali bazaya hana ba Munzamo hanta dajini dafinka banaso na gani Taho ga hannu na kirike Mai sona karki saki Ki bani inuwa zani fake Idanuwa kallonki suke Nida kai soyayya ta hada Zuciya ta sunanka take kira A duhu da haske yau rana zana fada miki Ya masoyiya karka barni cikin damuwa Nida ke soyayya ta hada A zuciya ta sunanki take kira A duhu da haske yau rana zana fada miki Ya masoyiya karki barni cikin damuwa Nida kai soyayya ta hada Zuciya ta sunanka take kira (It's Gat the producer of the mix bego mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out