Lyrics

(Dee Nass Production) Bana son komai Bana son inji komai In dai har ba sautin muryar kace ba Kauna ne dadi ga duniya da fadi Ba zumudi ga wanda bai iso ba Indai kana nan farin ciki tana nan Zuciya baka sata a damuwa ba Baka sata damuwa ba Na samu wanda rai na bai kushe ba Ki gudu mai sa maza su sa gudu basu tsaya ba Duk rintsi duk wuya bazan daina ba Na gane menene baka furta ba Kana sona ko ba haka kake so ce ba? Soyayyar gaskiya bata buya dan baba Dani da kai ba zamu ware ba Damu da su ba zamu shirya ba Mai so na bai kamata ya ki ka ba Mai son ka bai kamata ya ki ni na Dani da kai ba zamu ware ba Damu da su ba zamu shirya ba Mai so na bai kamata ya ki ka ba Mai son ka bai kamata ya ki ni na Gari ko yayi duhu ai za yayi haske Bari ni dai naki ji, in naji da sake Mai jinya burin sa ko yaushe ya warke Banji an warke ba wanda ya sha dan marke Taso ka wuce gaba bayan ka na take Ba wanda ya kai ka in tafiya ce falke Ina jin dadi in na gano ka a keke Na tabbata baka so in koke Daga nace "Wash" Sai kace "Menene?" Daga nace "Wai" Sai kace "Waye ne?" Wani irin so kake min ban taba gani ba Wani irin so kake min ban taba zata ba La-la-la-la ni ban taba gani Haaa-ah ban taba zata ba a kaina Wani irin so kake min ban taba gani ba Wani irin so kake min ban taba zata ba Wani irin so kake min ban taba gani ba Wani irin so kake min ban taba zata ba Ban taba gani ba Ban taba zata ba Ban taba gani ba Ban taba zata ba (Dee Nass mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out