Listen to Scammer (feat. Mr. Lovely, 2Boys, IceKid Zamani, Mallam Ak, Babcee Gee & YRP) by Solid Gee

Scammer (feat. Mr. Lovely, 2Boys, IceKid Zamani, Mallam Ak, Babcee Gee & YRP)

Solid Gee

Dance

4 Shazams

Lyrics

Nace wato ke scammer ce ko Kin saba kama kananan yara Kina cutansu to yau kin hadu da yahoo boys On my way coming back from work Sai nagan wata kyakkyawa ke nan Sai nace mata hey baby wait for me Me am not gonna lie kina burgeni Ga tanan duwawu kamar bajaj Sai tacemun hey big boy if u no get Money make u park one side Ashema ita scammer ce Lallai ke scammer ce Ashema ita scammer ce You want chop my money lallai ke scammer ce Banson scammer ke scammer ce please get up the way ke scammer ce You be bad girl ke scammer ce Banson scammer ke scammer ce This girl baby nan kaganta scammer ne Everyday naganta zataci shawarma ne Spending money everyday tasaba She too like casava dan tasaba Lovely naganta kuma nabarta She too like flexing but sai da mai mota And she too like packaging dan mun Ganota This beb scammer ce gidansu babu Mota hmm gidansu babu mota ha Hausa hypeman Nace wato ke scammer ce ko Kin saba kama kananan yara Kina cutansu to yau kin hadu da yahoo boys Nace kin hadu da yahoo boys Ke idan kikace harkan solsa zakiyi Goloriya nanan na jiranki Shegiya scammer Ashema ita scammer ce Lallai ke scammer ce Ashema ita scammer ce You want chop my money lallai ke scammer ce Banson scammer ke scammer ce please get up the way ke scammer ce You be bad girl ke scammer ce Banson scammer ke scammer ce Come bless with your body I go bless with my money Amma dana dan lura Ashema ke scammer ce Taga kudi zatayimun kwache Ke sai na tantance Baby girl kauce kauce Top ten ai mune zapapa Baki kaman bututu surutu take rutututu Tahana ni karatu akan ruwa take rubutu Kudin babana duk tacinye tacinye Ruwan jikina duk ta chanye ta chanye Soyayya nikuma najanye najanye Kije kawai (Allah) ya isa Nibanyi napsa Shegiya munapuka barauniya azzaluma macuciya shegiya scammer On my way coming back from work Sai nagan wata kyakkyawa ke nan Sai nace mata hey baby wait for me Me am not gonna lie kina burgeni Ga tanan duwawu kamar bajaj Sai tacemun hey big boy if u no get Money make u park one side Ashema ita scammer ce Lallai ke scammer ce Ashema ita scammer ce You want chop my money lallai ke scammer ce Banson scammer ke scammer ce please get up the way ke scammer ce You be bad girl ke scammer ce Banson scammer ke scammer ce I go by the name (Gee) Menene sunanki tacemini zee ok Will you be my bee ah Really wanna make you my queen ah Sai kalleni sama zuwa kasa Sai tayi murmushi tace to babu matsala Cikin kwana tara tacimin million tara Kan in ankara tamai dani kaman mai barabara Well shegiya scammer Bata da ko sisi sai dai kudin atama Bata cin tuwo wai saidai shawarma Amma danaje gidansu naga ana fama Wai waye babanki Sai tace dani manager na banki xmm Naiyi tsaki nagane cewa Babanta guga yake da wanki Guga yake da wanki Shegiya munapuka Xmm naiyi tsaki nagane cewa Babanta guga yake da wanki Ke idan kikace harkan solsa zakiyi Goloriya nanan na jiranki Shegiya scammer ahnn 1030
Writer(s): Habu Danladi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out