Credits

COMPOSITION & LYRICS
King Kabeer
King Kabeer
Songwriter

Lyrics

Na gaba yaci gaba Na baya sai dai tsintan hula Na gaba yaci gaba Na baya sai dai tsintan hula Addu'an ya bini Don yanzu na sai fili harma ina gini Na siya Ferrari, Bugatti Yanzu saura Lamborghini Kuma in na ihu a Arewa Ya zama dole a jini Na gaba yayi gaba Na baya sai labari Kaga na cigaba ko? Addu'an iyaye (up and down) Kaga yayan banki Godiya na Allah (up and down) Kaga na fita fes-fes Zallan wanka ne (up and down) Yan ciki baki yane? Naga kuna kallo (up and down) Na gaba yaci gaba Na baya sai dai tsintar hula (na ce) Na gaba yaci gaba Na baya sai dai tsintar hula (haka) Na gaba yaci gaba Na baya sai dai tsintar hula (hakane) Na gaba yaci gaba Na baya sai dai tsintar hula Na gani an min ne Ammah fah banji dadi ba Na gani an min ne Ammah fah banji dadi ba Na gani sun min ne Ammah fah banji dadi ba Na gani sun min ne Ammah fah banji dadi ba Kaga na cigaba ko? Addu'an iyaye (up and down) Kaga yayan banki Godiya na Allah (up and down) Kaga na fita fes-fes Zallan wanka ne (up and down) Yan ciki baki yane? Naga kuna kallo (up and down) Na gaba yaci gaba Na baya sai dai tsintar hula (na ce) Na gaba yaci gaba Na baya sai dai tsintar hula (haka) Na gaba yaci gaba Na baya sai dai tsintar hula (hakane) Na gaba yaci gaba Na baya sai dai tsintar hula Na gani an min ne Ammah fah banji dadi ba Na gani an min ne Ammah fah banji dadi ba Na gani sun min ne Ammah fah banji dadi ba Na gani sun min ne Ammah fah banji dadi ba
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out