Music Video

Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Lilin Baba
Lilin Baba
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Lilin Baba
Lilin Baba
Songwriter

Lyrics

Don Adah Umar M Shareef Oh na, na Lilin Baba Yan mata zo muyi soyayya Duk abunda kikeso na shirya Zo muje Ummurah can Saudia Kin daina hawaye Ki fada wa kawaye Zaki ga gata ranar auren ki Alkawari nayi sai kin hau doki Baby dan tsaya Akwai zance daya Dan kin hadu gaskiya Kuma kin iya kwalliya Baby dan tsaya Ki matso muyi tashiya Kin hadu gaskiya Dan kin iya kwalliya On, on top Yan mata tsaya kiji Soyayya kiyi agaji Dan naga kina da aji Zan baki kudina in kai ki Hajji Akan sonki sam banaji Ki cewa kawayen ki, "Kinyi miji" Ai gani gare ki (yan mata) Ina rokon ki (yan mata) So bani in baki (yan mata) Ni ina kaunar ki yan mata Lilin Baba One top Baby dan tsaya Akwai zance daya In kin fadi gaskiya Kuma kin iya kwalliya Baby dan tsaya Ki matso muyi tashiya Kin hadu gaskiya Dan kin iya kwalliya Baby dan tsaya Ki matso muyi tashiya Kin hadu gaskiya Kuma kin iya kwalliya Ina so in ganki a ko wace safiya Hoton ki in kalla kafin kwanciya A rai kika zauna Ko yaushe ina yin murna (lallai) Duba a ido na (yauwa) Fuskar ki ciki ta nuna Ni naga mata na leke Ban san wata ni sai ke Ke daban Sanki ki ban Kin shiga rai na cikin soyayya Baby dan tsaya Akwai zance daya Dan kin hadu gaskiya Kuma kin iya kwalliya Baby gaskiya Ki matso muyi tashiya Kin hadu gaskiya Dan kin iya kwalliya Baby dan tsaya Ki matso muyi tashiya Kin hadu gaskiya Kuma kin iya kwalliya North east records Don Adah
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out