Top Songs By Danmusa New Prince
Similar Songs
Credits
PERFORMING ARTISTS
Danmusa New Prince
Performer
Prince na kasheep
Performer
Musa Muhammad Dan musa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Musa Muhammad Dan musa
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Prince na kasheep
Producer
Lyrics
Masu cewa a lallaba abi a hankali ba zamu lallaba ba
280 zamu tafi munyi full light haka zamu shiga kwana
Bari in gaya miki kan nan nawa akwai chemistry a cikin sa sosai
(Dan Musa yazo da waka)
Are you sure? Fantastic
(Prince Production)
Wai don muna waka da Hausa, suke kin su bamu visa
Ammah sun mantawa da cewa, Allah ne ke bada dama
In Allah yayi maka baiwa sakon ka zai fita ko babu visa
Duka yare yana da ruhi, kune zaku hana shi ya girma
In an hada Hausa da Turanci yare daya ne kar ku musa
Idan kayi zagi da kowanne ashe zunubi za a baka
Da kowanne harshe kayi magana, da kowanne za a jika
Don idan aka fassara Hausa har a China ma zasu fahimta
Hausa vibes, daga nan Arewa mun zo
Munyi full light, ba mai tarewa yaro
Mun ce "hi", duka sai ku ce "you are welcome"
Sounds nice, wani sauti mai sa ciwo
Hausa vibes (ehe!)
Hausa (ehe!)
Hausa, Hausa (eh!)
Hausa vibes (ehe!)
Hausa (ehe!)
Hausa, Hausa (eh!)
Hausa vibes (eeh)
Hausa (ehe!)
Hausa, Hausa (eh!)
Hausa vibes (ehe!)
Hausa (ehe!)
Hausa, Hausa (eh!)
Ni Bafulatani ne
In na fada zaku gane
Mi habdi mi dacci sare
Mi danaki har wurtaki nage
To mi ummake min e'bimbi mi fudda winduki kude hobbe
Be yardaki nane
Joni be bi Dan Musa maye
A Arewa muna da waka, ku duba irin su Musa Akila
Mi kassa, su kassa ga lyrical ma mun fi araina
Hausa vibes all over, international muke cire murya
Toh yanzu kam mun cire kunya in bakwa son wakan Hausa ku koma
Hausa vibes, daga nan Arewa mun zo
Munyi full light, ba mai tarewa yaro
Mun ce "hi", duka sai ku ce "you are welcome"
Sounds nice, wani sauti mai sa ciwo
Hausa vibes (ehe!)
Hausa (ehe!)
Hausa, Hausa (eh!)
Hausa vibes (ehe!)
Hausa (ehe!)
Hausa, Hausa (eh!)
Hausa vibes (ehe!)
Hausa (ehe!)
Hausa, Hausa (eh!)
Hausa vibes (ehe!)
Hausa (ehe!)
Hausa, Hausa (eh!)
Hausa vibes (ehe!)
Hausa (ehe!)
Hausa, Hausa (eh!)
Hausa vibes (ehe!)
Hausa (ehe!)
Hausa, Hausa
(It's Prince on the mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com