Music Video

Masoyiya (feat. Auta Waziri)
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Sultan Babandala
Sultan Babandala
Songwriter
Auta Waziri
Auta Waziri
Songwriter

Lyrics

DJ Sultan ne Auta Waziri kuke ji malam (Musax) (Musax Beats) Yanzu zanyi aure, domin yau na samu mace Allah komai, tun a kanta na lamunce Ni fatana, mallakar ta sai na killace A gidana, yadda babu mai yimin kwace Kan ta zan iya daba, komai tare zamu raba Matar akwai shagwaba (Ban so su gan ki gimbiya) Zuci ta rikita Don kutse kin mata Nifa komai na sallama ga ke In baki na nakasa Komai ka kai ni kasa Numfashi sai in rasa in babu ke Kullum sai na gan ki Na shiga shaukin ki Na kan tuno girki, anyi shi don baki Masoyiya Masoyiya Masoyiya Auta Waziri kuke ji malam (masoyiya) Masoyiya Masoyiya Kina ina ne? Don Allah ki dawo In na rasa rai na kece kika jawo Ina dake bani kai da kawo Ko kin daina sona ne? Kawai fada Kinsan yanda so take, ki jaddada Son ki yana soyu kamar ya man gyada In babu ke a sani rijiya Kawai bana bidar in tara dukiya Ba a iya so in babu zuciya Kece kika min kamar hawainiya Kin canza yanayi dole in sha wuya Wayyo sai dake, ki gane nufi na Masoyiya Masoyiya Masoyiya Masoyiya Sai kira nake baki ji ba Dani dake ba wanda zai raba Babu ke ba zana rayu ba Rashin ki dai nake ma fargaba Rabuwa dake bazan iya shi ba Soyayyar ki ya shiga jiki na (Mix) (Musax Mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out