Lyrics

(Rub Master) Majingina ta Farin ciki na Madogara ta Sannan abin ado na Alfahari na Mai tausayi na Mai kulawa dani mahaifi na Allah ya ja da rayuwar ka baba (Ameen) Allah yasa ka aljanna baba (Ameen) Allah ya kara budi gun ka baba (Ameen) Allah ya kauda makiyan ka baba Daddy I love you Daddy I love you Daddy I love you Daddy I love you Nema yake fita saboda ni da mama Abinda zamu dan ci baya so ku dinga rama Wajen bidan halali daddy baya nuna kyama Jinjina nake wa duk uba a duniyar ga Daddy I love you Daddy I love you Dutse kike ajiya ta lillahi Kainuwa dashen Allah wallahi Babu dan Adam kamar uwa a tarihi Daraja da daukaka su karu gun ki mama Mommy I love you Mommy I love you Mommy I love you Mommy I love you Mama, mama Mama farin ciki a duniya ta Mama, mama Ni naki ne dani da dukiya ta Ke kadai nake wa so na gaskiya Abar kauna a duk duniya Mommy I love you (I love you mommy) Mommy I love you (I love you mommy)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out