Lyrics

Yanzu wannan shinkafar gata afafatace Kwanon ta wallahi sai mun saya Dubu daya da dari takwas kwanonta A haka din ma bama iya sayenta Sai dai ka sayi gwangwami uku ce gwangwani hudu Kazo ka dafa da yaran ku lollomata In an siyo wallahi-wallahi, sai muyi awa uku awa biyu muna tsintata Sai ayi awa biyu awa ukku awa biyu muna tsintar afafata din A hakan ma sai na sa yara wannan ya tsinta wannan ya tsinta Bana son ta Kuma in nace zan iya cin kwaki Haihuwa nayi koh sati na duka-duka ko arbain banyi ba Ince zanci kwaki kaga ai bazai yiwu Mutun yana jego wallahi bani iya cinta Please I have a question The rice they are giving us is for how many days? They still have three years ahead you know Please do something 'Cause we are hungry Dont let us die like this God watch you Jama'a na cikin wani hali Ba kudi ba wurin zuwa aiki Let's speak banda sata aboki Dala for street kai in ba sauki Jama'a na cikin wani hali Ba kudi ba wurin zuwa aiki Let's speak banda sata aboki Dala for street kai in ba sauki What's wrong with this government I don't know? What's wrong with this government I don't know? Things hard ba sauki A garina kaman ba sarki (kaman ba sarki) Mutane na cikin wani hali Allah kawo mana dauki Eh, things hard ba sauki A garina kaman ba sarki (kaman ba sarki) Mutane na cikin wani hali Allah kawo mana dauki Ehh, mulkinga da zafi Everywhere no good ba dadi Be strong kar mu yadda mu fadi With time komai zai zama tadi Ehh, mulkinga da zafi Everywhere no good ba dadi Be strong kar mu yadda mu fadi With time komai zai zama tadi An cire subsidy Abubuwa nata kara baci like yesterday Muna so mu sani daga ina the problem is We ain't vote for this I come for peace The price is too high we can't afford it Hunger every where how I wish they know it Yes is everyday how can I fit my Uncles Abubuwa na haka haka babu wani notice Let's speak mana whether you rich or poor Not for your sake, for the whole nation bro Our economy is very poor Kada ya kasance a ce kara before Last gaba may kill us Last gaba may fail us And this government promise to make things easy But they want try us Red light always minus Things hard ba sauki A garina kaman ba sarki (kaman ba sarki) Mutane na cikin wani hali Allah kawo mana dauki Eh, things hard ba sauki A garina kaman ba sarki (kaman ba sarki) Mutane na cikin wani hali Allah kawo mana dauki Ehh, mulkinga da zafi Everywhere no good ba dadi Be strong kar mu yadda mu fadi With time komai zai zama tadi Ehh, mulkinga da zafi Everywhere no good ba dadi Be strong kar mu yadda mu fadi With time komai zai zama tadi Dan wallahi da tsadar wannan rayuwar da muke ciki Mutuwa kamar ita tafi sauki A wannan yanayin da ake ciki In dai zaka samu dacewa a gun ubanjiji
Writer(s): Sulaiman Yusuf Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out