Listen to MADARAN SOYAYYA REFIX (feat. BANKEEY) by Mahn Barry

MADARAN SOYAYYA REFIX (feat. BANKEEY)

Mahn Barry

Afro-Pop

4 Shazams

Lyrics

Barry back with a new banger They see me they don see danger (They already know) Iya wuya muna tare Iya dadi muna tare Mun zama daya babu bare Ba rabuwa muna tare Komai zafi muna tare Komai sanyi muna tare Duk runtsi muna tare Dani dake muna tare Ki bani madaran soyayya In baki zallan lobayya Ni da ke babu jayayya Bar makiya suyi tayin kiyayya Ki bani madaran soyayya In baki zallan lobayya Ni da ke babu jayayya Bar makiya suyi tayin kiyayya A so da kauna na amana, zuciya tana son rarrashi Zama ni dake na lumana, in kin fusata nayi rarrashi Tuni alkawari na dauka, ba saki duk wuya duk runtsi Ki kula dani na kula dake, kowa taba ki sam bani barin shi Ki bani madaran soyayya In baki zallan lobayya Ni da ke babu jayayya Bar makiya suyi tayin kiyayya Ki bani madaran soyayya In baki zallan lobayya Ni da ke babu jayayya Bar makiya suyi tayin kiyayya Ah, baby get me super to Shey you go fit be my two by two Omo this girl she too like party Baby come give me some by two Ah, Bankeey chillin' with girls Baby girl only you dey give me joy Ahh-ahn, baby come give me joy Baby only you dey give me joy Ki bani madaran soyayya In baki zallan lobayya Ni da ke babu jayayya Bar makiya suyi tayin kiyayya Ki bani madaran soyayya In baki zallan lobayya Ni da ke babu jayayya Bar makiya suyi tayin kiyayya Baby give me love, give me love, give me love So darling give me joy, give me joy, give me joy I ain't the other girls, me no get, me no get Oh baby give me love, show me some fuckin' loving Baby give me love, give me love, give me love So darling give me joy, give me joy, give me joy I ain't the other girls, me no get, me no get, ahn Ki bani madaran soyayya In baki zallan lobayya Ni da ke babu jayayya Bar makiya suyi tayin kiyayya Ki bani madaran soyayya In baki zallan lobayya Ni da ke babu jayayya Bar makiya suyi tayin kiyayya Hanta da jini mun zama daya Jini da fata mun zama daya Tsoka da jini mun zama daya Ni da ke fah mun zama daya Don hanta da jini sun zama daya Jini da fata sun zama daya Tsoka da jini sun zama daya Toh, ni da ke fah mun zama daya
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out