Music Video

Hamisu Breaker - Ina Nazari (official audio) 2024
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Hamisu Breaker
Hamisu Breaker
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Hamisu Breaker
Hamisu Breaker
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Hamisu Breaker
Hamisu Breaker
Post-Production Engineer

Lyrics

(Suiter on the beat) Ina nazari, nifa kamar so yayi mini illa Ki lura dani, ko zan warke watakila Kece sanadi, wasu ke mini kallon gaula Suke zunde na ni kuma ban iya ce masu kala Ban son ki tafi, ni ban son ki mini bankwana Yadan kadafi, so naki ya kama maganai na Ya hanani sukuni, kar ki bari a ji kuka na Ki yarda dani, ki fura ni ki saya asirai na Komai kika ce ni bazan ki na amshi bukatu ba Bazan iya cutar dake inyi wa kai na ba Ni banga abin da zaki min bazan hakure ba Ki so ni kawai na baki dama ban janye ba Yarda da masoyi, yarda tushen kauna Ki gane ina yi, so naki na damu na Bangane sanyi, kuma ni ban gane zafi Bangane kai na, dafin so ke mini zafi Ina ta bulayi, jiki na yau ba karfi Abinda nake ji, in zana kwatanta yafi Ki tarbe ni, kin ga inai miki so bisa gaskiya Ki kalle ni, kin ga wasika ce budaddiya Ki sabe ni zaki ji tsantsar sirrrin zuciya Kika karbe ni ko toh kauna ta zauna lafiya Kiyi mini rumfa na fake a gari nasu kauna Duk yanda kike so na tsaya ko kuma na tsugunna Ki daina tunanin nima zan yaudari kai na Bazan saba miki ba, in kin zama mai daki na Kawai muyi soyayya Kuma kar muyi jayayya Akai naki na shirya Kuma bana ja baya Ina da farar aniya Farar aniya laya Kinai mini alkunya Irin na masoya (Suiter mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out