Lyrics

(El-Musty Studio) (Beat Alis Production) (Sarki ne) Mai kushe, kayi ta kushe kai karda ka fasa Mai zagi, kayi ta zagi halin ka, ka nuna Idan kace mun fada to wa yace mun ce? Tsaya dai kar ka soma zancen gwari Tunani sa gaban ka kai bar sauri Idon ka koda kanna yasan tauri Addu'a, addu'a, addu'a tayi karfi Iyaye sun riga da sunyo wannan Sun ce, "Allah tsare gaban mu har bayan mu" Wannan ne sirrikan mu yau mun tona Bamu raina kowa ba Kul kar ka raina mu Bamu zagi kowa ba Mene na zagin mu? Bamu kushe kowa ba Mene na kushe mu Bamu kyari kowa ba Mene na kyarar mu? Tsaya wurin ku kuma mu tsaya a sugar mu Dogaron mu Allah ne kun ji dai (Mu dai) Dogaron mu Allah ne kun ji dai (Mu dai) Dogaron mu Allah ne kun ji dai (Mu dai) Dogaron mu Allah ne yan'uwa In kaji wane ba banza ba In kaji wane ba banza ba In kaji wane, wanen ne In kaji wane ba banza ba In kaji wane, wanen ne In kaji wane ba banza ba In kaji wane, wanen ne In kaji wane ba banza ba In kaji wane ba banza ba Bincika kaji yasha rana Muna nan lafiyar mu lau, lau Muna nan garai-garai-garai, rai Muna nan kalau-kalau-kalau, lau Muna ji sarai-sarai-sarai, rai-rai Ta Allah ba taku ba Ina ma zaku gane komai Allah yake Ina ma zaku gane komai Allah yake Ina ma, ina ma, ina ma, ina ma Ina ma zaku gane komai Allah yake Ina ma zaku gane komai Allah yake Idan ka fahimci rayuwa baka da haushi To ni mai zan tare maka har ka ji haushi? Koda baku so, sai mun kai Yanda Rabbi yayi, sai anyi Masu ce-ku-ce, duk mun ji Kar ku fasa zancen gulma Ya kasuwar ku yan sa ido? Ya kasuwar ku yan sa ido? Da haushi Ya anka ji da haushin al'umma? Kwalele Doki na Iliya sam ba'a aro Mun sha tabara mun sha yasin Mun sha rigakafin Mun sha rigakafin ala-tsine Mai son ruwa ya nemo randa (Yafi sauki) Mai dan biri shi zai dau sanda (Kun ji, kun ji?) Ga dan wuya ya zan dau ganda Mai so ya ganni El-Musty ne nake Mai waka garin Katsina nan yake (El-Musty on the mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out