Lyrics

Haka Allah yayi Sarkin waka na nan kafiya Yau zashi dau kidan kwallon kafa Ahmad Musa ne tashi tashi zaga lafiya Kai shigar dashi kowanene tashi tashi mai kwallon kafa Kai ku tabbata kun shaide shi Ya rikata ita kwallon kafa Kuma ya rabata kowa ya taba Ya kowa ya hada Ya rabata kaima kai ka taba Alhaji ga kwallin kafa nan ce abani didon dubiyo Agaida Musan Amadu Agaida Musan Amadu Sanin Kano in yayi tudu Ace dasu sun hau kudu Taka kana nan kafiya Mun sani kuma sun sani Da kai ake karo sani Sanar dasu sirrin sani Dan karatun kayine Da kai suke kwallon kafa Bara in yaki idon kudu Ince dasu sun bar tudu Toh tunda basa son gudu Ace muna nan lafiya In kun tuna 2011 A match yasa jama'a gudu Na competition an gudu Sannan gudun ya kau gudu Abuja ne suka san haka Na Kenya ma sun san haka Calabar ma sun san haka South Afica ma haka Rwanda ma sunce haka Russia club sunce suka Malam gudun ya kai guduma A zagayan kwallon kafa Zagayen yawon club Amechi football academy Yaje zaman kwallon kafa Suma suna san Amadu Cigaban yazo masa Akwai club dinna Jude yaje Yaje zaman kwallon kafa suma suna son Amadu Ku gaida masu gidan next year Kano pillars shin yaje Yaje zaman kwallon kafa suma suna son Amadu Ku tuna Bb Bello Yaje zaman kwallon kafa suma suna son Amadu Toh yanzu yana Csk Moscow lafiya dai Amadu Musa dai mutumin mune Musa dai mutumin mune Sannan amini gun mu ne Kafin mu baiwa kidanmu ne Da san abokai nai yake Da bin iyaye yake Taimakon na kasa yake Yana club can ya fake Cigaba kari yake Yanzun yana CSKA Moscow lafiya tai lafiya Eighteen yake sawa sarkin waka mun ga rannan ka saka Toh kun ga rannan na saka Gulma kenna ta daga A'a mun ga rannan an kawao mane Ba shiri sai ka saka Tunda rigar ka saka, toh kaga kenan tai maka Kai ban kidanan dan Lawan tunda zancen yau ka gaza Kunga zancen Musa ne Tunda zancen Musa ne Musa kau dan Mama ne Musa kau dan mama ne Sannan amini nawa ne Kuce maso Nigeria Ami zaga kwallo duniya Kuce yana nan lafiya Amadu na nan lafiya Da san mutane yake Dan haka kauna tai suke Duka zance nai suke Kwallo kwazo dai yake Sannan da addini yake A gun biyayya ya fake Turawanma shaida suke
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out