Music Video

Umar M Shareef ( Wazana Bakaina ) Official Musical Video Ft Maryam Bodyguard 2021 Latest Hausa Song
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Lyrics

Ba kamar ki a zuciya inayinshela Kinyi nisa babu wacce ke iske ki Ba kamar ka a zuciya inayinshela Kayi nisa babu wanda zai iske ka Ke nakeso babu gardama Ungo madara kiban ruwan zuma Dani dake ba kalmar sai anjima Mun zamo 'dai a zuciya da fatar baki Nayi lale dakai sanyin ido Jarumina ko filin judo Babu 'karya tufa ta wuce bado Ayiryiri bikinmu shi nakewa 'dauki Farkon gamo dni dake ganinmu na 'kyasa Ahankali da sannu sanki zuci na cusa Zan haukace da za'a ce aurenmu an fasa Sam babu laifi in kun kirani gandoki Ranar biki ake farinciki ayi buda Lokaci yayi kogo na sanka ciki na fada Ba tantama kai zana baiwa kyautar 'koda Kaji dadi a gabnka nayi takon shoki
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out