Lyrics

Yau ne ranar kamu na Kawaye na kuga dangi na Ku fifito kuku zau' zauna Na kamo babban kifi Kauna na baki Gashi yau dai zan shiga daki na Soyayya na baki Har ka sa na yau lallai na Idanuwa yau sun bushe Tsabar neman ki Kai kana ina? Kazo kaji Rashin ka zai sa mini kuka Ku mahasada Suna fadin Dani dake sai sam barka Soyayya tayo rana Ni kece linzami na Mai yaye mini kunci na Nima kai ne zabi na Sannan uba ga 'ya'ya na Sannan kece kike mafarki na Kina taba mini ruhi na Nima kaine dai Kake zuwa a mafarki na Kana taba mini ruhi na Kwanta ka huta Domin kai ne zanyo adashe In sai turare mai kamshi Aure ba fashi Kazama-kazama-kazama kai ne dai Na bawa kai na yau ba bashi Na dauka zan kai ke Ke zana aje a gida na Kauna Tsaya kiji sako na fada maki A kanka bana jayayya Karda ki ce min kinyi sha maki Komai kakeso zanyi biyayya Zan alkinta har na bar maki Ba da ban sabo ba Zana aje ka kamar wani yaro A taba ka na nuna fushi na In kauna ta kai kauna Bama san rabo da juna Ni kece farinciki na Maganin dukka damuwa na Kai ne dai farinciki na Maganin dukka damuwa na Soyayya tayo rana Da kauna Tunda dai yanzu kaji komai Me kake yin shiri a kai na? Aure ba fashi In an daura aure na Lallai zaka ci riba na Duba maza duba nan Dauki kaina na baki yarda Kin zamto uwa ga 'ya'ya na Ajebo ni da ke
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out