Top Songs By Sani Danja
Similar Songs
Lyrics
انااحبك يا حبيب كتر كت
Ah nima wallahi tallahi
Ah ah انااحبك كتركتر wallahi
Muna cikin sanyi a fagen sanyi a soyayya a snow
Muna cikin sanyi a fagen sanyi a soyayya a 'kankara ah ah ah a 'kankara
Muna cikin sanyi a fagen sanyi a soyayya a snow
Muna cikin sanyi a fagen sanyi a soyayya da 'kankara ah ah ah a 'kankara
Muna cikin sanyi a fagen sanyi a soyayya a snow
Muna cikin sanyi a fagen sanyi da soyayya a 'kankara
Na tuna na leka 'yan mata sun shash-share ni (aha)
Nai wanka na shirya duk dai sun shash-share ni (aha)
Ke kuma kinzo tawa (aha)
Kince in rike 'kauna (aha)
Kema nifa kike 'kauna (aha)
To zo (aha)
Gani (ahha)
Muna cikin sanyi a fagen sanyi da soyayya a snow
Muna cikin sanyi a fagen sanyi da soyayya a 'kankara ah ah ah a 'kankara
Muna cikin sanyi a fagen sanyi da soyayya a snow
Muna cikin sanyi a fagen sanyi da soyayya a snow
Muna cikin sanyi a fagen sanyi da soyayya a 'kankara
Ni tabbas nasoka zo masoyi mai 'kauna ta (aha)
Nasoka na furta komai kace ni zanyima (aha)
Zo zan aure ki (aha)
Aure sunnar manzo (aha)
Muyi aure dan lada (aha aha aha aha)
Muna cikin sanyi a fagen sanyi da soyayya a snow
Muna cikin sanyi a fagen sanyi da soyayya a 'kankara ah ah ah a 'kankara
Muna cikin sanyi a fagen sanyi a soyayya da snow
Eh ye yeh jujjuya, tattaka, to taka, zo gani
Muje muyo rawa muyi tsalle
Kuzo fa kuzo fa kuzo fa 'yan mata da samari
Muna cikin sanyi a fagen sanyi a soyayya a snow
Muna cikin sanyi a fagen sanyi da soyayya a 'kankara ah ah ah
Muna cikin sanyi a fagen sanyi a soyayya a snow
Muna cikin sanyi a fagen sanyi a soyayya da 'kankara ah ah
Jujjuya, tattaka, to taka, zo gani
Muje muyo rawa muyi tsalle
Kuzo fa kuzo fa kuzo fa 'yan mata da samari
Lyrics powered by www.musixmatch.com